AN GANO WATA KEKEN NAPEP WANDA AKE ZARGIN SATOTA AKAYI.








A ranan 17-5-2025 aka gano wata Keke NAPEP Wanda aka ajiye akan titin dougire Quarters dake cikin karamar hukumar Yola ta arewa, Kuma har yazuwa yanzu  ba a Kai ga gano wand ya ajiyetaba.




Ofishin Yan sanda dake Dougire basuyi da wasaba wajen gano mashin Kiran Keke NAPEP.



Kakakin Rundunan Yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da rabawa manema labarai a Yola.


Kwamishinan Yan sandan jahar Adamawa CP Dankwambo Morris, psc(+), ya bada umurnin gudanar da bincike dangane da lamarin.




Rundunan tana Mai kira ga daukacin Al umma musammanma Wanda ya san an sace masa mashin da ya je ofishin Yan sanda dake Dougirei  ko Kuma yaje offishin kakakin rundunan Yan sandan jahar Adamawa dake shelkwatar rundunan Yan sanda dake Yola (PPRO)domin bada bayanai da zai tabbatar da mallakarsa.







Comments

Popular posts from this blog

𝐀𝐃𝐀𝐌𝐀𝐖𝐀 𝐏𝐎𝐋𝐈𝐂𝐄 𝐂𝐎𝐍𝐅𝐈𝐑𝐌 𝐅𝐀𝐓𝐀𝐋 MOTOR 𝐀𝐂𝐂𝐈𝐃𝐄𝐍𝐓 𝐈𝐍𝐕𝐎𝐋𝐕𝐈𝐍𝐆 𝐌𝐈𝐋𝐈𝐓𝐀𝐑𝐘 𝐕𝐄𝐇𝐈𝐂𝐋𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐂𝐎𝐌𝐌𝐄𝐑𝐂𝐈𝐀𝐋 𝐁𝐔𝐒

ASUU MODIBBO ADAMA UNIVERSITY BRANCH COMMENCED TWO WEEK WARNING STRIKE.

NSCDC Adamawa State Command Deploys 2,521 Personnel for Easter Festivitie