Jigin farko na mahajjat ya suka jahar Adamawa.





Jirgin farko na mahajjatan jahar Adamawa ya sauka a filin jigin kasa da kasa dake Yola a daren ranan Jumma.




Mahajjatan 476 ne Wanda kamfanin jirgin UMZ Mai numba $489 yayi jigilansu daga kasar saudiya bayan sun kammala aikin hajji shekara ta 2025.




Hakan na kinshene a cikin wata sanarwa daga jami ar watsa labarai hukumar Jin dadin Alhazain jahar Adamawa Hajiya Aisha Sa ad da ta fitar a Yola.




Sanarwan ta baiyana cewa jirgin ya sauka da mahajjatan lafiya ba tare da matsalaba, Kuma ana fatan Nan gaba kadan sauran mahajjatan zasu iso gida.

Comments

Popular posts from this blog

𝐀𝐃𝐀𝐌𝐀𝐖𝐀 𝐏𝐎𝐋𝐈𝐂𝐄 𝐂𝐎𝐍𝐅𝐈𝐑𝐌 𝐅𝐀𝐓𝐀𝐋 MOTOR 𝐀𝐂𝐂𝐈𝐃𝐄𝐍𝐓 𝐈𝐍𝐕𝐎𝐋𝐕𝐈𝐍𝐆 𝐌𝐈𝐋𝐈𝐓𝐀𝐑𝐘 𝐕𝐄𝐇𝐈𝐂𝐋𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐂𝐎𝐌𝐌𝐄𝐑𝐂𝐈𝐀𝐋 𝐁𝐔𝐒

ASUU MODIBBO ADAMA UNIVERSITY BRANCH COMMENCED TWO WEEK WARNING STRIKE.

NSCDC Adamawa State Command Deploys 2,521 Personnel for Easter Festivitie