Posts

Showing posts from September, 2025

"Empathy and Compassion: The New Mantra for Health Workers in Shagari"

Image
By Shehu Aliyu Yola. In a groundbreaking move to revolutionize healthcare delivery, health workers at Shagari Primary Health Care Center have been urged to employ empathy, tolerance, and patience in their daily interactions with patients and colleagues. This charge was delivered by Mr. Yohanna Manje during a training session on "Trauma Healing: Building Resilience and Compassion in Community Care" held on Saturday. According to Mr. Manje, cultivating empathy, tolerance, and patience can significantly reduce stress and fatigue among healthcare workers, leading to improved patient care and outcomes. He emphasized the importance of effective communication in easing tension and facilitating understanding, noting that simple tolerance can often resolve issues that might otherwise escalate into major problems. The training, organized in collaboration with the Justice Development Peace and Commission under it wings Emergency Preparedness Response Team and Yohans Adult Education Cent...

Inspiring Excellence: Mallam Muhammad Dalhatu Motivates Trainees at Shagari Muslim Ummah Centre

Image
By Shehu Aliyu Yola. In a heartwarming gesture, Mallam Muhammad Dalhatu, lead instructor at the Shagari Muslim Ummah Orphans, Widows, and Indigent training centre in Yola, has sparked enthusiasm among his trainees with a generous token of thousands of naira! This motivational gift was presented after an electrifying training session held at the Shagari Central Masjid premises, in the presence of the State Chairman of Jama'atu Izalarul Bid'ah wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS), Alhaji Sahabo Magaji, and his team. Mallam Muhammad Dalhatu, who is offering free training to the participants, was deeply impressed by the trainees' interest, dedication, and commitment to acquiring valuable skills despite facing various challenges. "If you sustain this level of enthusiasm and dedication," he assured them, "you'll excel in these trades in no time!" He pledged to continue imparting knowledge bestowed upon him by God, as long as the trainees remain humble and committed...

ENFORCEMENT OF TINTED GLASS PERMIT REGULATIONS

Image
By Alhassan Haladu Yola. The Adamawa State Police Command wishes to remind members of the public that the law on tinted glass permits remains in force under the Motor Vehicles (Prohibition of Tinted Glass) Act, Road traffic Act, 2004 and other related regulations. All vehicle owners using factory-fitted or aftermarket tinted glasses for security or medical reasons are required to obtain the appropriate permit. Failure to comply attracts penalties as stipulated by law. Accordingly, the Command will commence strict enforcement of this regulation with effect from 2nd October, 2025. Vehicle owners are therefore, advised to obtain or update their permits before the enforcement date to avoid sanctions. This enforcement has become necessary due to prevailing security concerns. Criminals often use vehicles with heavily tinted glasses to transport weapons, abduct victims, or evade detection at checkpoints. Regulating tinted glasses is therefore a vital tool in reducing crimes and criminality. T...

AN YABA DA YADDA JAM IYAR PDP TA GUDANAR DA ZABEN SHUWAGABANINTA DAGA MATAKIN ANGUWANNI ZUWA KANANAN HUKUMOMI. DAKE FADIN JAHAR ADAMAWA.

Image
Daga Alhassan Haladu Yola. An baiyana cewa zabukan shuwagabanin jam Iyar PDP daga matakin anguwanin zuwa kananan hukumomi ya gudana cikin kwanciyar hankali cikin lumana ba tare da matsalaba. Barista Sunday Wugira mashawarci na musamman akan harkokin Al umma ga gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ne ya baiyana haka a zantawarsa da jaridar An Nur Hausa a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Barista Sunday Wugira yace zabunkan da jam Iyar PDP ta gudanar a jahar Adamawa abun a yabane don kuwa zaben an yishi ba da tashin hankaliba, bada tada hayaniyaba, zabe ne da akayishi bisa adalci, domin yiwa kowa adalci kamar yadda gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya bada umurnin ayi adalci ga kowa. Barista Sunday ya kirayi sabbin shuwagabanin da sukasance masu adalci da rikon amana da hada Kai da fahintar juna domin ganin jam Iyar ta Kai ga samun nasara a zaben shekara ta 2025. Barista ya Kuma shawarci membobin jam Iyar ta PDP da sukasance masu hada kansu da Kuma baiwa jam Iyar hadin Kai da goyon baya domin ganin j...

NSCDC ADAMAWA STATE COMMAND COMMEMORATES 2025 International Day of Peace.

Image
By Alhassan Haladu Yola. The Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC), Adamawa State Command, today joined the global community in commemorating the 2025 International Day of Peace, an annual event set aside by the United Nations General Assembly to promote peace, unity, and mutual coexistence. This year’s theme, *“Act Now for a Peaceful World”*, underscores the collective responsibility of all stakeholders to foster peace through proactive engagements. Adamawa State Command Public Relation Officer DSC Amidu Nyako Baba discloused this in a statement made available to Newsmen in Yola. The Command marked the occasion with a series of activities designed to promote harmony and inclusiveness across the state. The day commenced with a *Peace Walk* in the early hours, which saw the active participation of sister security agencies. This symbolic walk demonstrated the synergy and harmonious working relationship that exists among security operatives in Adamawa State towards achieving su...

Two senior officers of the Adamawa State Police Command have been honoured for their dedication and selfless service to the community.

Image
By Alhassan Haladu Yola. Assistant Commissioner of Police in charge of the State Intelligence Department (SID), ACP Ibrahim Muhammed, was conferred with an Award of Excellence by Tabital Fulaku Njode Jam Foundation, Adamawa State Chapter, in recognition of his outstanding commitment to security and peacebuilding. Police Public Relation Officer Adamawa State Command SP Suleiman Yahaya Nguroje discloused this in a statement made available to Newsmen in Yola. In a separate but similar, the Divisional Police Officer of Dougirei Division, SP Adamu Usman Daura, received a Meritorious Award from Jama’atu Nasril Islam (JNI) Nigeria Aid Group, Dougirei Unit, for his tireless efforts in fostering harmony and effective policing. The Commissioner of Police, Adamawa State Command, CP Dankombo Morris, congratulates the awardees and encourages them to sustain their professionalism and dedication.

A CIGABA DA RIJISTAN KATIN ZABE AN BUKACI MATASA DA SUJE SUYI RIJISTA KATIN ZABE DOMIN SAMUN DAMAN ZABE A SHEKARA TA 2027.

Image
Daga Alhassan Haladu Yola. An shawarci matasa musammanma wadanda suka Kai right rijistan Katin zabe da sukaje ofishin hukumar zabe ko Kuma cibiyar da akeyin rijistan Kati da suyi rijistan Katin zabe Wanda hakan zai basu damar gudanar da zabe a Babban zaben shekara ta 2027. Darectan Yan agajin kungiyar Izala Mai shelkwata a jos shiyar Jahar Adamawa Alhaji Ibrahim Usman Jalo ne yayi wannan kira a zantawarsa da manema labarai a Yola. Alhaji Ibrahim Jalo yace ya kamata Wanda suke da matsaloli a katinsu ko suka canja wurin da Suma karsuyi da wasa wajen zuwa ofishin hukumar zabe domin gyara katin zaben nasu. A cewar Ibrahim Usman dai Katin zaben shi zai baiwa mutum damar shugaban da yakeso a zabe Mai zuwa saboda haka ya kamata matasa dama wadanda suke da matsala a katinsu da suyi dukkanin Mai yiwa domin tabbatar da ganin sun warware matsalarsu. Ya Kuma kirayi jama a da sukasance masu hakuri da jimriya a Lokacin da suke yin rijistan domin samun nasara yin zaben shuwagabanin da suke so a zaben...

CYBERCRIME: ONE SUSPECT ARRESTED FOR IMPERSONATION, SEXTORTION AND CYBERSTALKING IN ADAMAWA.

Image
By Alhassan Haladu Yola   Adamawa State Police Command has arrested one Paul John, aged 24, a 500-level student of Modibbo Adama University, Yola, and resident of Jiddel, Michika LGA, for creating multiple fake social media accounts and using the pictures of unsuspecting women without their consent. The accounts operated by the suspect include Rose YarLele, Procious Favourite, Wange Precious, Joy Dennis and others. He equally used the victims’ pictures as display photos on WhatsApp status updates, TikTok posts, and Facebook profiles with offensive captions such as  sexy lesbian and  I am lesbian. Police Public Relation Officer Adamawa State Command SP Suleiman Yahaya Nguroje  discloused this in a statement made available to Newsmen in Yola. Investigations further revealed that the suspect collected nude pictures from some victims, which he used to threaten, demand and extort money and sexual favors. He also advertised some of the victims for hookup services, dem...

ANOTHER BREAKTHROUGH:- FIVE ABDUCTED CHILDREN RESCUED IN MUBI

Image
By Alhassan Haladu Yola. The Adamawa State Police Command has rescued another five children suspected to have been abducted and unlawfully brought from Maiduguri, Borno State, to Adamawa. Police public Relation Officer Adamawa state Command SP Suleiman Yahaya Nguroje stated this in a statement made available to Newsmen in Yola.  the Area Commander Mubi, Acp Marcos Mancha acted on timely and credible information, led his surveillance team and intercepted five male children found wandering the streets of Mubi town. The rescued children were identified as... 1. Adamu Musa, 16 years 2. Suleiman Idris, 10 years 3. Suleiman Mohammed, 11 years 4. Dauda Yahaya, 11 years 5. Mohammed Alhassan, 11 years All residents of Gwange, in Maiduguri, Borno State. Investigation conducted so far revealed that the victims were unlawfully taken from Maiduguri by one Aliga Suleiman of Sabon Layi, Gwange, Maiduguri, who is currently at large. Effort is ongoing to apprehend the suspect and bring him to justi...

Northern Nigeria Residents Urged to Register for Voter’s Card Ahead of 2027 Elections

Image
By Alhassan Haladu Yola. Residents of Adamawa State have been advised to register for their Permanent Voter’s Card (PVC) in preparation for the 2027 general elections. The call was made by Alhaji Ibrahim Muhammed, 86, Chairman of the Northern Traders Association of Nigeria, while addressing journalists in Yola, the Adamawa State capital. Alhaji Muhammed said he is set to organize awareness campaigns among traders across various markets to enlighten them on the importance of voter registration and active participation in the forthcoming elections. He appealed to parents to encourage their children, particularly those who have attained the age of 18, to register for their PVCs, noting that it would empower them to elect credible leaders in 2027. The traders’ leader stressed the need for eligible citizens to take voter registration seriously and advised those facing challenges to approach the offices of the Independent National Electoral Commission (INEC) for solutions. Alhaji Muhammed fu...

MATA UKU SUN SAMU YANCI DAGA GIDAN YARI A JAHAR ADAMAWA.

Image
  Daga Alhassan Haladu Yola. Babban Inna DA awa Program karkashin jagorancin Hajiya Zaliha Justice AbdulAziz Waziri ta Yanta mata uku bayan yanke musu hukunci a gidan yari dake jahar Adamawa. Hakan ya biyo bayan ziyaran gidan yarin Wanda Hajiyar da tawaganta suka Kai a gidan yarin dake Yola. Gidauniyar ta Babba Inna Da awa Program karkashin jagorancin Hajiya Zaliha AbdulAziz Waziri ta Yanta mata uku akan kudi nera dubu Dari 236 na Tara da akayi musu. Haka Kuma gidauniyar ta taimakawa mazauna gidajen yarin da kayakin da suka hada da katon no omo biyar Dana sabulai, magunguna da dai sauransu. Gidauniyar ta Babba Inna Da awa Program ta kudiri aniyar inganta rayuwar Al umma domin ganin an samu cigaba yadda ya kamata harma da wanzar da zaman lafiya a jahar da kasa baki Daya.

GIDAUNIYAR BABBA INNA DA AWA PROGRAM TA SHIRYA BABBAN TARON MATA MUSULMAI A JAHAR ADAMAWA.

Image
  Daga Alhassan Haladu Yola. Domin ganin an magance kalubalen rayuwa da Al umma Musulmai Ka fuskanta Gidauniyar Babba Inna Da awa Program ta shirya taron mata domin tattauna yadda za a shawo kan matsalar. Taron Wanda ya gudanar a dakin taro na fadfatis dake cikin garin Jimeta a karamar hukumar Yola ta arewa fadar gwamnatin jahar Adamawa. Malamai mata daban daban ne dai suka gudanar da jawabai iri iri a wurin taron. Malama Murnatu Ibrahim Duwan daga jahar Katsina ta gabatar da nata jawabinne akan hakkokin ma aurata, inda ta shawarci ma auratan da sukasance masu bin Ka idodin aure da Kuma mutunta juna domin Samar da zaman lafiya a tsakanin ma auratan yadda ya kamata. Ta Kuma kirayi Al umma Musulmai da su kasance suna bada tasu gudumawar wajen hadin Kai da zaman lafiya a tsakanin ma aurata tare da kira musammanma ga matasa maza da mata da sukasance suna neman ilimin aure a Koda yaushe Wanda a cewarta hakan zai taimaka wajen daurewar aure. T kare da cewa a rinka gudanar da bincike kama...

ON LINE PUBLICATION ON THE ALLEGED DETENTION OF ACTIVIST HUSSEINI GAMBO NAKURA

Image
By Alhassan Haladu Yola. The attention of the Adamawa State Police Command has been drawn to a report by some social media platforms alleging the continued detention of activist Mallam Hussaini Gambo Nakura “by the Police..." police Public Relation Officer Adamawa State Command SP Suleiman Yahaya Nguroje discloused this in a statement made available to Newsmen in Yola. For the avoidance of doubt, Mallam Hussaini Gambo Nakura was invited by the Command on Wednesday, 10th September 2025, following a petition against him bordering on alleged intentional insults/ Abusive language, inciting disturbance and defamation of character. He honoured the invitation and was accorded all his rights under the law. Upon conclusion of investigation, the matter was charged to court on the same day. At no point was Mallam Hussaini Gambo Nakura was unlawfully detained, contrary to the insinuations contained in the said report. The Command therefore urges members of the public to disregard such mislead...

Teachers Commend Acting Executive Secretary of Post Primary Schools Management Board in Adamawa

Image
By Alhassan Haladu Yola. Teachers in Adamawa State have commended the Acting Executive Secretary of the Post Primary Schools Management Board, Mr. Birsan Penuel, for his contributions to the development of education in the state. The commendation was made during an interview with newsmen in Yola, the Adamawa State capital. One of the teachers, Mallam Mukhtar, said the recognition became necessary because Mr. Penuel has played a significant role in advancing the affairs of post-primary education across the state. Another teacher, Mr. Daniel, expressed appreciation to the Acting Executive Secretary for his efforts in promoting unity among teachers, principals, parents, and other stakeholders. He stressed that Mr. Penuel has been instrumental in driving educational development among students and in actualizing the vision of Governor Ahmadu Umaru Fintiri for the education sector in Adamawa State. The teachers also thanked and commended Governor Fintiri for his unwavering support to the edu...

Kungiyar Tabbatar Pulaku Jamde Jam Foundation dake jahar Adamawa Tasha alwaahin wayar da Kai dangane da yin rijistan Katin zabe.

Image
  Daga Alhassan Haladu Yola. An bukaci Al umma Fulani da su tabbatar da cewa suyi rijistan Katin zabe domin basu damar zaban shugaban da sukeso musammanma Wanda za taimaka musu wajen bunkasa harkokinsu na kiwo. Mataimakin shugaban kungiyar Tabbital Pulaku Jamde Jam Foundation dake jahar Adamawa Hassan Ali Soja ne ya bada wannan shawara a zantawarsa da manema labarai a Yola. Hassan Ali Soja yace yin rijistan Katin zabe Yana da matukan muhimmanci saboda haka Al umma Fulani kada su yarda abarsu a baya suyi amfani da wannan lokaci da hukumar zabe taka wato INEC ta fara yiwa Yan Najeriya rijistan Katin zabe musammanma wadanda suka cika shekaru 18 da Kuma wadanda suka samu matsala a katinsu na zabe. Hassan Ali ya baiyana cewa zaiyi amfani da wannan damar wajen fadakar da Al umma Fulani musammanma wadanda ke yankunan karkara muhimmanci Katin zabe domin a cewarsa hakan shine kadai zai basu damar zaban shuwagabanin da sukeso a ransu. Saboda haka kada suyi da wasa wajen halartan dukkanin cib...

ADAMAWA YOUTH LEADER CALLS FOR UNITY, WARNS AGAINST POLITICAL MANIPULATION

Image
By Ibrahim Abubakar Yola. The Sarkin Matasan Adamawa, Abdullahi Abubakar, has called on youths across the state to unite in order to achieve their collective goals and aspirations. Speaking to newsmen, Abdullahi stressed that young people must not allow themselves to be used as tools for political gains, noting that such exploitation often leaves them marginalized and hopeless in society. He described the situation as unfortunate, adding that the ambition of the youth should be channeled toward building a better future for the country. “It has become a burden on us as youths to unite ourselves so that we can achieve our goals and objectives. We must not allow ourselves to be used as political tools. It is necessary for us to come together in order to produce good leaders for our country,” he said. The youth leader urged young people in Adamawa and beyond to embrace unity, character, and vision as a pathway to meaningful participation in governance and nation-building.

Majalisar addinin musulunci a jahar Adamawa ta zabi sabbin shuwagabanin da zasu shugabaninci majalisar na tsawon shekaru uku.

Image
Daga Alhassan Haladu Yola.  Majalisar harkokin addinin musulunci a jahar Adamawa ta sake zaben sabbin shuwagabaninta da zasuja ragamar shugabanin majalisar na tsawon shekaru uku. Akasarin wadanda suka rike da mukami a majalisar sun koma kan mukamensu biyo bayan fahintar juna da Kuma amivewa da membobin majalisar sukayiwa shuwagabanin. Alhaji Gambo Jika Wanda aka sake zabaanaa a matsayin shugaban majalisar harkokin addinin musulunci a jahar Adamawa, ya baiyana godiyrsa ga daukacin membobin majalisar bisa wannan hadin Kai da goyon baya da suka bashi, tare da kiransu da su cigaba da hada Kai domin samun cigaban  majalisar addinin musulunci a fadin jahar ta Adamawa. Ya Kuma tabbatar da cewa zaiyi aiki da kowa domin samun cigaban majalisar saboda haka yake kira ga daukin membobin kungiyar da su cigaba da yin dukkanin abinda suka dace domin cigaban majalisar. Alhaji Gambo Jika ya jaddada aniyarsa na yin dukkanin Mai yiwa domin domin gudanar da aiyukan cigaban majalisar a fadin jahar...

ADAMAWA CP CONGRATULATES MUSLIM UMMAH ON THE OCCASION OF EID-EL-MAULUD

Image
By Alhassan Haladu Yola. Adamawa State Police Command has extended warm greetings to the Muslim Ummah in Adamawa State on the occasion of this year’s Eid-el-Maulud, which commemorates the birth of the Holy Prophet Muhammad (SAW). The Commissioner of Police, CP Dankombo Morris, urged Muslims to use the celebration as a time for deep reflection on the life and teachings of the Holy Prophet (SAW) that emphasize peace, love, tolerance, justice, humility, and selfless service to humanity. Police Public Relation Officer Adamawa state Command SP Suleiman Yahaya Nguroje discloused this in a statement made available to Newsmen in Yola. CP noted that at a time when the state is enjoying peace that the Command fought to sustain, he calls on religious leaders and citizens to embrace these values in order to foster unity, mutual understanding, and peaceful coexistence in Adamawa State. The Command encouraged the Muslim faithful to remain steadfast in their prayers for the security and development o...

An bukaci mata da matasa suyi rijistan Katin zabe Wanda zai basu damar zabe a shekara ta 2027.

Image
Daga Alhassan Haladu Yola. An shawarci mata da matasa musammanma wadanda suka Kai matsayin yin rijostan Katin zabe da su hamzrya zuwa ofishin hukumar zabe domin yin rijistan Katin zabe Wanda zai basu damar yin zabe a shekar ta 2027. Amiran Kungiyar mata Musulmai a Najeriya FOWAN shiyar Jahar Adamawa Hajiya Khadija Buba ce tayi wannan kira a Lokacin zantawarsa da manema labarai a Yola. Hajiya Khadija ta Kara da cewa ga Wanda suka sauya wurin zama ko katinsu ya samu matsala da suyi kokari suje su gyara katinsu domin ganin sun gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali ba tare da wata matsalaba. Khadija Buba ta Kuma bukaci jama a da sukasance masu hakuri a lokacinda sukaje yin rijistan Kuma subi dukkanin Ka idodi da hukumar zaben ta gindaya Wanda hakan zai taimaka wajen basu damar yin rijistan yadda ya kamata. Ta Kuma ahawar dukkanin masu ruwa da tsaki da Kara himma wajen wayarwa Al umma Kai dangane da yanka Katin zabe da Kuma baiwa hukumar zaben hadin Kai da goyon baya. Har wa yau ta kirayi...

An shawarci Al umma da suje suyi rijistan Katin zabe.

Image
  Daga Alhassan Haladu Yola. A  yayinda Hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC  take  cigaba da rijistan Katin zabe a fadin Najeriya an kirayi wadanda da suka cancanci yin rijistan dama wadanda suke da matsala da su gaggauta zuwa ofishin hukumar ki cibiyoyi da ake gudanar da rijistan da suyi rijistan katinsu Wanda shine zaibasu damar yin zabe a shekara ta 2027. mashawarci na musamman kan harkokin jama a ga gwamna Ahmadu Umaru Fintiri Barista Sunday Wugira ne yayi wannan kira a zantawarsa da manema labarai a Yola. Barista Sunday Wugira yace Al umma su sani yin rijistan Katin zabe Yana da mutukan muhimmanci domin da shine zasu zabi ahugabannin da sukeso Kuma da shine zasu jaddada domokiradiya a Najeriya. Saboda haka Barista yace Yana da muhimmanci jama a su garzaya ofishin hukumar zabe domin suyi rijistan, musammanma Wanda da suka Kai shekaru 18 dama wadanda basu da Kari ko suna da matsaloli, Kuma sukasance masu hakuri domin ganin kowa ya samu Katin. Barista Wugira ...

Parents Urged to Prepare Children for School Resumption

Image
By Alhassan Haladu Yola. As schools prepare to resume after the long vacation, parents have been advised to ensure their children return to school on time and fully prepared. The Acting Secretary of the Post Primary Schools Management Board (PPSMB) in Adamawa State, Mr. Birsan Penuel, gave the advice while speaking to newsmen in Yola, the state capital. Mr. Penuel stressed the importance of parents guiding and supporting their children to return promptly at the resumption of schools. He also called on all stakeholders in the education sector to do everything possible to strengthen the system and ensure children in the state receive quality education. He commended Governor Ahmadu Umaru Fintiri for his efforts in improving the education sector in Adamawa State, describing it as vital for development and peaceful coexistence both in the state and the country at large. Mr. Penuel further urged citizens to support the Fintiri administration in order to enable the governor to continue implem...