Posts

Showing posts from June, 2024

Foundation Gives Scholarships, grands to students Windows in Taraba.

Image
By Sani Yarima Jalingo. A non-governmental organization, Women and Youth Made Impact (WAYOMTI) Charity Foundation in Taraba State, has awarded scholarships to six students for studying ICT and fashion design.  The presentation of the scholarships took place at the conference Hall of Fwanya Plaza, ATC Jalingo, the state capital. The Executive Director of the organization, Mrs. Prisca Essene Joel, presented the scholarships.  She mentioned that the gesture was in line with the aim of the organization, which is to empower women and youth with skills acquisition and educate them on issues that affect them.  The beneficiaries were carefully selected after interviews by the Board of Trustees of the organization. Mrs. Prisca Joel explained that three females and three males were selected for both Information Communication Technology (ICT) and fashion design training to be carried out by its major partner, Fwanya Corporate Commission. Additionally, she disclosed that five widows ...

An taimakawa matan da mazajensu suka mutu da kudi domin bunkasa kasuwancinsu.

Image
Daga Sani Yarima Jalingo.  Wata kungiyar maizaman kanta  wato WAYOMTI dake jahar Taraba ta taikawa mutane shida da basu gurbin karatu harma da masuyin kaya. An dai gudanar da bikin bada gurbin karatunne a dakin taro na Fwanya Plaza dake Jalingo fadar gwamnatin jahar. Darectar kungiyar Mis Parisca Essene Joel tace an bada wannan taimakon Yana daga cikin manufar gungiyar domin tallafawa mata da maza  ta wajen koya musu sana o I. Illimantar da su dama taimaka musu da abinda zaishafesu. An dai zakulo wadanda suka amfana da Shirin ne ta hanyar tantancewa da musu tabbagoyi Wanda kwamitin amintattun kungiyar ya gabatar. Mis Parisca Joel ya baiyana cewa cikin mutane shida da aka zaban an zabi mata uku maza uku daga cibiyar watsa labarain fasaha da dai sauransu. Ta Kara da cewa an zabi mata da mazajensu suka mutu biyar wadanda aka taimaka musu da kudi domin su bunkasa harkokin kasuwancinsu.domin su dogara da kansu. Kuma kungiyar tace zata sanya ido kan wadanda aka basu taimakon do...

Taraba State government mraks Olympic Day Run reiterate Commitment to sports development.

Image
By Sani Yarima Jalingo. Governor Agbu Kefas of Taraba State says his administration will continue to boost sporting activities through the Ministry of Youth and Sports Development. Kefas who was represented by the state Head of Civil Service, Paul Tino disclosed this during the 2024 Olympic Day Run celebration held at the Jolly Nyame Stadium in Jalingo. He stated that the event unifies that the state is not left behind in sporting activities. He noted that it is through such events that young talents would be discovered that will be able to represent the state in all aspects of sporting activities. "As you are aware sporting activity brings us together irrespective of religion and other differences, to enable them to achieve a common goal. The Governor commended the Ministry of Youth and Sports Development under the leadership of Joseph Joshua for its commitment to boosting sporting activities in the state, which is in line with the administration's five-point agenda. He said ...

Gwamnatin jahar Taraba Tasha alwashin bunkasa harkokin wasanni a fadin jahar.

Image
Daga Sani Yarima Jalingo.  Gwamnan Agbu Kefas na jahar Taraba yace gwamnatinsa zata cigaba da bunkasa harkokin wasanni ta ma aikatan wasanni da matasa domin cigaban wasanni a fadin jahar. Gwamnan Wanda shugaban ma aikatan gwamnatin jahar Paul Tino ya wakikta shi ya baiyana haka a lokacin bikin kaddamar da wasan Olympic Wanda ya wakana a dandalin wasa na Jolly Nyame dake Jalingo. Yace taron ya Nuna cewa  jahar batayi da wasaba wajen inganta aiyukan wasanni don haka nema yace ta irin wannan taron ne matasa zasu samu basira gudanar da harkokin wasanni. Ya Kara da cewa a yadda aka Sani wasa Yana hada zumunci da hada Kai a tsakanin Al ummah Wanda hakan yakan Kai ga nasaran samun cigaba. Gwamnan ya Kuma yabawa ma aikatar matasa da  wasanni jahar karkashin shugabancin Joseph Joshuwa bisa gudanar da aiyukan bunkasa harkokin wasanni. Wanda Kuma hakan yana cikin kuduroein gwamnati biyar. Yace a yadda ake gudanar da wasan Olympic jahar ta irin nasarori da cigaba da aka samu a cikin ...

An samu matsalaha a tsakanin kungiyar IPMAN da Kwastom biyo bayan da gwamnatin jahar ta shiga tsakani

Image
 Shuwagabannin kungiyar dillalain maifetur masu zaman kansu IPMAN shiyar Jihohin Adamawa da Taraba tare da hukumar kwastom Najeriya NCS sun godewa gwamnatin jahar Adamawa bisa shiga tsakani da tayi domin sasanta tsakanin hukumar kwastom din da kungiyar ta IPMAN. Wanda hakan ya kawo karshen ta kaddama dake tsakaninsu. Sakataren Kungiyar ta IPMAN a jahar Adamawa da Taraba Abdulmalik Bello Wanda shinema ya jagoranci tawagan kungiyar. Sai Kuma kwanturolan hukumar kwastom a jahar Adamawa Garba Bashir dukkaninsu sunyi alkawarin yin aiki tare domin Samar da cigaba. Tunda farko a jawabinta mataimakiyar gwamna jahar Adamawa Farfesa Kaletapwa Farauta ta yabawa kungiyar ta IPMAN da hukumar kwastom bisa hakuri da sukayi da juna da fahintar juna a tsakaninsu. Farfesa Farauta tace a madadin gwamnatin jahar Adamawa tana sanar da Al ummar jahar Adamawa cewa yanzu Kam ana sayar da maifetur a dukkanin gidajen maifetur dake fadin jahar. Saboda haka tace an warware ta kaddama dake tsakanin bangarorin ...

Kungiyar IPMAN ta janye yajin aikin da ta shiga a jahar Adamawa.

Image
  Kungiyar dillalain Mai fetur da gamgiginsa masu zaman kansu a Najeriya IPMAN na shiyar jihohin Adamawa da Taraba ta dakatar da yajin aikin da ta shiga biyo bayan wata tankiya da ta shiga tsakaninsu da hukumar kwastom. Shugaban Kungiyar a jihohin Adamawa da Taraba Alhaji Dahiru Buba ya shaidawa Jaridar An NuR Hausa cewa biyo bayan shiga tsanmkani da gwamnatin jahar Adamawa tayi, hakan yasa aka warware matsalar. Alhaji Dahiru Buba yace kawo yanzu komai ya koma dai dai saboda sun janye yajin aiki, Kuma zasucigaba da gudanar da aiyukansu kamar yadda suka saba, ba tare da wata matsalaba. Alhaji Dahiru yace hukumar ta kwastom zata mika motocin maisu da takama ga hukumar dake kula da dai dai ta farashin Mai domin tabbatar da ingancin Mai din sai a mika musu kayansu domin su sayar da shi. Saboda haka sun warware kowane matsalar a tsakaninsu, ya Kuma tabbatar da cewa zasu cigaba da aiki da hukumomin tsaro dama kwastom din tare dama mutunta juna a Koda yaushe domin samun hadin Kai a tsakan...

Rundunan yan sanda a jahar Adamawa tana aniyar Samar da sashin da zai dakile aikata kunan bakin wake..

Image
  Rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta kudiri aniyar Samar da wani sashin da zai sanya ido kan yadda wasu ke jefa kansu cikin hatsarin kunan bakin wake. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya baiyana haka a wata sanarwa da rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan tace an dauki matakin haka ne duba da yanayi da ake ciki Wanda hakan kan sanya matasa yin kunan bakin wake, don hakane rundunan taga ya kamata a dauki matakin kare matsalar. Sanarwan ta Kara da cewa matakin zai taimaka wajen canjawa matasan tunanin  domin su kaucewa shiga hatsarin yin kunan bakin wake. Runduna yan sandan ta nemi hadin Kai dama goyon bayan masu ruwa da tsaki dangane da matsalar domin ganin ta cimma burinsa na kawo karshen matsalar da ke sanya matasan aikata kiman bakin wake.

Matsalar tattalin Arziki an bukaci gwamnati da ta taimakawa Yan kasuwa da manoma.

Image
  An kirayi Yan kasuwa dake fadin Najeriya da sukasance masu sanya tsaron Allah madaukakin sarki a harkokin kasuwancinsu domin samun sauki rayuwa dama rage wahalar rayuwa dake ciki a halin da ake ciki a yanzu. Shugaban kungiyar Yan kasuwar Arewacin Najeriya Kuma Galadiman Yola Alhaji Muhammed AbdulKadir Ibrahim ne ya baiyana haka a zantawarsa da Jaridar An NuR Hausa dangane da yanayin matsalar rayuwa da ake fuskanta. Alhaji Muhammed Ibrahim 86 yace ya kamata Yan kasuwa sukasance masuyin sausauci a kasuwancinsu domin taimakawa marassa galihu a wani mataki na samun albarkan kasuwancinsu. Alhaji Ibrahim ya shaidawa Al umma cewa wannan lamari na hawhawar farashin kayaki Yana faruwa  ne sakamokon karayar tattalin Arziki da yadda maifetur da gasa ya Kara kudi biyo bayan cire tallafin Mai fetur da gwamnatin tarayya tayi. Alhaji  Ibrahim ya Kuma kara da cewa mutane su sanifa wannan tsadar kayakin yan kasuwanma ba dadin lamarin suke jiba domin hakan yayi sanadiyar karyewar wasu sa...

IGP Assures of protection for officers Rights.

Image
         The Nigeria Police Force is deeply concerned about the recent reprehensible and grievous assault on a police officer  at Chevron Roundabout, Lekki, Lagos State.  Nigeria Police Public Relation Officer Olumuyiwa Adejobi discloused this in a statement made available to Newsmen in Abuja.  Inspector-General of Police,  Kayode Adeolu Egbetokun,  has expressed dismay over this incident. The assailant, 47-year-old Oluwaseun Jacobs, a cobbler based in Ajah, has been apprehended, already been arraigned in court on a three-count charge including assault occasioning bodily harm, and conduct likely to cause breech of peace. The case has been adjourned to July 8, 2024 for hearing, while the suspect is currently remanded at the Ikoyi Correctional Centre pending further legal proceedings. The Inspector General of Police hereby assures all officers of the NPF’s full support in situations where their rights are violated noting that the Force w...

Gwamnatin tarayya Tasha alwashin kawo karshen matsalar tsaro.

Image
  Gwamnatin tarayyar Najeriya ta lashi takwabin takawa Yan bindiga birki a fadin Najeriya musammanma yankin arewa masau yammacin Najeriya. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ne ya baiyana haka a lokacin da yake jawabi a wurin taro kan tsaro da aka gudanar a jahar Katsina. Shugaba Tinubu Wanda mataimakinsa Kashim Shettima ya wakilta yace gwamnati zatayi dukkanin abinda suka dace domin ganin an dakile aiyukan Yan bindiga a fadin Najeriya. Kashim Shettima yace Yana da muhimmanci a samu kakkawar halaka da hadin Kai a tsakanin hukumomin tsaro dama Al umma domin hakan zaitaimaka kwarai wajen dakile aiyukan masu tada kayan baya. Ya Kuma kirayi Yan Najeriya da su cigaba dayin adu o I a Koda yaushe domin Neman taimakon Allah Madaukakin sarki wajen kawo karshen matsalar tsaro. Itama a nata bangaren ministar Matasa da wasanni a Najeriya Dr Jamila Bio Ibrahim tace zasu maida hankali wajen koyawa matasa sana o I dogaro da Kai Wanda a cewarta hakan zaitaimaka wajen rage radadin ta addancin. Ta shaw...

Kungiyar IPMAN a jihohin Adamawa da Taranba ta rufe dukkanin gidajen maintain a jahar Adamawa.

Image
  Kungiyar dillalain Main ferur da dangoginsa masu zaman kansu a Najeriya IPMAN shiyar jihohin  Adamawa da Taraba, ta sha alwashin cigaba da rufe gidajen Mai dinsu sai in fa  hukumar hana fasa kwabri ta sake musu wato kwastom ta sake musu motocinsu da ta kama. Shugaban kungiyar ta IPMAN a jihohin Adamawa da Taraba  Alhaji Dahiru Buba ne ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai a Yola. Alhaji Dahiru Buba yace kungiyarsu baza ta lamunci abunda hukumar kwastomdin take Yi musuba. Wanda acewarsa sun ba yadda za ayi su sayi Mai da tsada Kuma Azo ana kama musu mai ba saboda su ba Yan fasa kwabri bane. Alhaji Dahiru Buba yace sun dauki matakine rufe gidajen maidinsune saboda nuna fushinsu da rashin jindadinsu dangane da abinda hukumar kwastom din ke musu, domin abune da bai kamata ace hukumar tayi musu haka ba. Dahiru Buba ya baiyana cewa  operation Whirld wing karkashin hukumar kwastom din  a  matakin tarayya ne suke kama musu motoci da sunan suna fasa ...

Matsalar tsaro an gudanar da taro kan matsalar tsaro kan yankin arewa masu yamma a jahar Katsina.

Image
  Biyo bayan matsalar tsaro da yankin arewa masau yamma ke fuskanta an gudanar da taron masu ruwa da tsaki akan harkokin tsaro a jahar Katsina dake arewa masau yammacin Najeriya. Kakakin rundunan yan sandan Najeriya ACP Olumuyiwa Adejobi ne ya sanar da haka a wata sanarwa da rabawa manema labarai a Abuja. Taron Wanda ya samu halartan mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, Babban sifeton Yan sandan Najeriya Kayode Adeolu Egbetokun, da masarautun gargajiya Jami an sojoji, shuwagabannin Al umma  masana harkokin tsaro duk sun halarci taron da zumar tattaunawa domin samo matsalaha da zaman lafiya a yankin. Harwayau taron ya samu halartan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sarkin Sokoto, Babban directan hukumar tattara bayanain sirri ta kasa NIA, da ma tsohon gwamnan jahar Katsina Bello Masari. A sakonsa da ya gabatar a wurin taron Babban sifeton Yan sandan Kayode Egbetokun ya baiyana irin kokari da rundunan Yan sandan keyi na maido da doka da oda a yankin da Kuma yadda rundu...

An bukaci da masarautun gargajiya subaiwa hukumar NDLEA goyon baya.

Image
Mai martaba Lamidon adamawa. Dr Barkindo Muhammadu Aliyu Mustafa ya kirayi masu rike da masarautun gargajiya da sukasance masu baiwa hukumar dake yaki da sarafa dashan miyagun kwayoyi NDLEA domin ganin an Samar nasara yakan Sha da sarafan miyagun kwayoyi a tsakanin Al umma baki Daya. Maimartaba yayi wannan kirane a lokacinda tawagan hukumar ta NDLEA ta Kai masa ziyara a fadarsa dake Yola. Lamidon Adamawa Dr Barkindo Muhammadu Aliyu Mustafa Wanda Dan Lawan Adamawa Alhaji Sadiq Umar Daware ya wakikilta ya baiyana cewa maimartaba ya nuna gamsuwarsa da yadda hukumar take gudanar da aiyukanta na yaki da hana Shan miyagun kwayoyi. Alhaji Sadiq Umar Daware yace hakan yasa Mai martaba Lamidon Adamawa ya umurci dukkanin masu rike da masarautun gargajiya da su taimakawa hukumar a Koda yaushe domin ganin an Kai ga nasaran yakan matsaro. Alhaji Sadiq ya Kuma kirayi Al umma musammanma iyaye dacewa suna suna da rawan da zasu iya takawa wajen yaki da hana Shan miyagun kwayoyi don haka su maida hankal...

Rundunan Yan sandan jahar Adamawa tace a kimtse take ta baiwa manoma kariya.

Image
  Rundunan Yan sandan jahar Adamawa tace ta kimtsa tsaf domin baiwa manoma dake fadin jahar kariya a yayinda da suke gudanar da aiyukansu a gonakainsu domin Samar da zaman lafiya a tsakanin manoma da makiyaya a wani mataki na bunkasa harkokin noma a fadin jahar. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya Samar da haka a zantawarsa da manema labarai a birnin Yola. Kakakin yace duba da yanayi da ake ciki na matsalar tsaro rundunan yan sandan ta dauki dukkanin matakai da suka dace domin ganin ba a samu wata matsalaba a tsakanin manoma da makiyaya. Ya shawarci manoma da suke g9nakansu su gudanar da harkokin su cikin tsanaki domin rundunan ta shirya wajen inganta tsaro a dukkanin ganakai dake ke fadin jahar domin baiwa manoman damar yin noma ba tare da tsangwamaba. SP Suleiman Yahaya yace jahar Adamawa an samu kauciyar hankali musammanma a tsakanin manoma da makiyaya saboda makiyayi da manomi Dan Jumma ne da Dan Jummai Kuma dukkansu suna noma saboda haka ...

Vigilante man Arrested for killing two people over Farm Dispute.

Image
The Adamawa State Police Command has  apprehended Mali Emmanuel Bori, 31, a Vigilante man for firing and killing of Emmanuel Hamma Shehu and Almond Hamma Shehu all residents of Bori village, Koma District of Jada Local government Area. Police Public Relation Officer Adamawa State Command SP Suleiman Yahaya Nguroje discloused this in a statement made available to Newsmen in Yola.  statement said the  suspect had a dispute with the Victims over a farm located at Bori, in Jada LGA, which resulted into a fight. During the altercation, he used his Dane gun and shot the victims leading to their unfortunate dead. The statement stressing that the Investigations are on going so far.

36 years old man Arrested over Brutal killing of Bassey Isa.

Image
The Adamawa State Police Command has, arrested Aliyu Yakuba, 36, a resident of Jalingo Daddawa village, UBA,in Hong LGA, for killing of Bassey Isah. Police Public Relation Officer Adamawa State SP Suleiman Yahaya Nguroje stated this in a statement made available to Newsmen in Yola. SP Suleiman Said  the suspect deceived and dishonestly obtained by fraud from the victim three bags of maize, with pretence to print and produce Naira notes of Nigeria currency.  SP Nguroje stressing that The suspect further demanded and received from the Victim a Toyota Starlet car, a Motorcycle, and a Carry Go tricycle, promising to make him Rich over night. The suspect then took Bassey to a forest, where he brutally struck him with an iron rod and buried him. He said The suspect volunteered confessional statement to the allegations and will be charged to court for Culpable Homicide punishable with death and Armed Robbery at the conclusion of the investigation.

ASUU want Federal government to Implement Agreement between ASUU and FG.

Image
  Academic Staff Union of Universities,  ASUU Modibbo Adama University Branch Yola, has  Called on the  Federal government to Implement the Agreement between Federal government and ASUU. Chairman ASUU,  Modibbo Adama University yola Branch,  Dr. El Maude Jibrin Gambo made the Call during press briefing held at the  University yola. Dr.  El Maude Jibrin said the press briefing  has become necessary in order to enlighten people  on the rift between FGN and ASUU, stating that there is a lot of misunderstanding of what has been bothering ASUU over the years.  Dr. Gambo Jibrin said Many people criticize ASUU without understanding the issues in contention. He said there is a  need for the public to understand what the struggle of ASUU is all about and join hands with  to save the educational sector in Nigeria and place Nigeria on the path to development. Dr Jibrin explained  the exclusive wisdom behind 2022 eight months...

Wani da ake zargin da harbe mutane biyu jarlahira ya shiga komar Yan sanda a jahar Adamawa.

Image
  Jami an Yan sanda a jahar Adamawa sun kama wani danbanga Mai Suna Mali Emmanuel maishekaru 31 bisa zarginsa da kashe Emmanuel Hamma Shehu da Almod Hamma Shehu dukkaninsu mazauna kauyen Bori dake cikin karamar hukumar Jada. a jahar Adamawa. Jami I Mai hulda da jama a na rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da rabawa manema labarai a Yola. Wanda ake zargin dai sun Sami sabani ne da wadanda ya hallakan ne a akan gona Wanda hakan yasa yayi amfani da adakan dake hanunsa ya harbi margayan Wanda Kuma hakan yayi sanadiyar mutuwar su. Sanarwan ta baiyana cewa an cigaba da bincike dangane da lamarin.

Rundunan Yan sandan jahar Adamawa tayi nasaran kama Wanda ake zargi da kisan Kai.

Image
Rundunan Yan sandan jahar Adamawa a yanzu haka tana tsare da wani matashi Dan shekara 36 Mai Suna Aliyu Yakubu Wanda ke zaune a kauyen Jalingo Daddawa a UBA dake karamar hukumar Hong bisa zarginsa da hallak wani Mai Suna Bassey Isah. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje  ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Sanarwa ta ko baiyana cewa an dai cika hanu da Wanda ake zarginne da aikata kisa bayan ya yaudari tare da zambatan Wanda ya hallaka bayan ya karbi masa buhun masara uku da niyar zaiyi masa kudin Najeriya. Haka Kuma Wanda ake zargin ya bukaci tare da karban mota sitalen da carry go dacewa zai azirtashi dare Daya. Inda ya daukeshi zuwa Dani a yayinda yata dukanahi da karfe bayan ya hallakaahi ya Kuma binneshi.  Sanarwa ta Kuma baiyana cewa kawo yanzu ana cigaba da bincike kuma da zaran an kammala bincike za a gurfanar dashi a gaban kotu domin ana tukanarsa da aikata kisa da Kuma fas...

Kungiyar malamai Jami o I a Najeriya ta bukaci da gwamnatin tarayya ta aiwatar da yarjejeniya da suka cimma atsakaninsu.

Image
  Kungiyar malamain Jami o I a Najeriya ASUU shiyar Jami ar Modibbo Adama dake Yola,  ta bukaci da gwamnatin tarayya ta aiwatar da yarjejeniya da suka cimma a tsakaninsu. Shugaban kungiyar a shiyar Jami ar Modibbo Adama dake Yola. Dr El Moude Jibrin Gambo ne ya baiyana haka a lokacinda yake yiwa manema labarai jawabi a harabar Jami ar da Yola. Dr El Moude Jibrin yace yiwa manema labarai ya zama wajibi saboda su fadakar da mutane irin Takun Saka dake tsakanin kungiyar ta ASUU da gwamnatin tarayya saboda akwai rashin fahintar a tsakaninsu lamarin da yake ciwa kungiyar tuwo a kwarya na tsawon shekaru. Dr El Maude Gambo yace akwai mutane da dama da suke zargin kungiyar ba tare da sun fahinci damiwar kungiyar ba saboda haka akwai bukatan mutane su fahinci irin gwagwarmaya da kungiyar keyi saboda a hada Kai aiyi aiki tare domin ceto bangaren ilimin dake fadin kasan nan. Dr Jibrin ya baiyana cewa akwai batun watanni takwas da sukayi yajin aiki a shekara ta 2022 da Kuma yarjejeniya da...