Posts

Showing posts from May, 2024

Bachama traditional council mourn late former EFCC boss Ibrahim Lamorde.

Image
By Ibrahim Abubakar Yola. His Royal Majesty Homun Dr. Daniel Shaga Ismaila, CON, Kpawo Nomwe, Gilongo Diya, Hama Bachama and the Bachama Traditional Council received with deep pains the sad news of the demise of former Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC),  Malam Ibrahim Lamorde The Monarch in a statement described Lamorde as a competent, highly resourceful, respected, and accomplished anti Corruption Crusader. Lamurde was an uncompromising and trustworthy Police Officer who served Nigeria diligently and remained steadfast towards the stability and economic development of Nigeria. He envisaged a Corruption-free nation on which basis he established his principle both in and out of office. The statement noted that as a Nigerian saddled with the onerous responsibility of waging war against corruption nationwide, DIG Ibrahim Lamorde brought to bear on his job the array of detective trainings and experiences, and played a critical role towards rescuing Nigeria...

Majalisar masarautar Hamman Bachama ta mika ta aziyarta ga iyalen Marigayi Mallam Ibrahim Lamorde.

Image
  Daga Ibrahim Abubakar Yola. Hamman Bacham Homun Dr Daniel Shaga Ismaila a madadin majalisar sarakunan Bachama na mika ta azuyarsu ga iyalen tsohon shugaban hukumar EFCC Marigayi Ibrahim Lamurde. Hamman Bacham yace ya Kadu kwarai da Jin labarin rasuwar Marigayi Ibrahim Lamurde tsohon shugaban hukumar EFCC. Basaraken a wata sanarwa da ya fitar ya baiyana Marigayi Lamorde a matsayin jajircececcen mutu Kuma ya taka rawa wajen yaki da cin hanci da rashawa ya Kuma bada gudumawa sosai wajen aikin Dan sanda ya Kuma taka rawa wajen cigaban tattalin Arzikin Najeriya. Baya ga iyalain Marigayi majalisar sarakunan Bachama na yiwa masarautar Mubi da gwamnati dama Al ummar jahar Adamawa ta aziyar rasuwar Marigayi Mallam Ibrahim Lamorde tare da Yi musa Adu ar Allah ya jikanshi yasa mutuwar hutuce. In za a iya tunawa dai Mallam Ibrahim Lamorde  ya zama shugaban hukumar EFCC a tsakanin shekara ta 2011-2015.

Wasu matasa biyu sun shiga komar Yan sanda bisa zarginsa da satar mashin Mai taya uku a jahar Adamawa.

Image
  A kokarinta na magance matsalar sace sace rundunan yan sandan jahar Adamawa ta cika hanu da wasu matasa biyu da ake zargi da satar Keken NAPEP a lagin chochi a runde dake cikin karamar hukumar yola ta arewa. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan tace an samu nasaran kama wadanda ake zarginne bayan samun bayanain sirri da ofishin Yan sanda na yankin Jimeta ya samu Wanda hakan yasa na ayi da wasaba wajen Kai dauki Kuma akayi nasaran kama wadanda ake zargi. Bincike ya nuna cewa kawo yanzu ba Akai ga kama ainihin Wanda ake zargi da Satan maahinba kamar wadanda suke hanun Yan sandan suka baiyana. Kuma an gono cewa mashin din mallakar wani Mai Suna Muhammed Sani ne. Kwamishinan Yan sandan jahar Adamawa Dankombo Morris ya yaba da yadda ake bada bayanai akan lokaci tare da tabbatarwa Al umma cewa rundunan zataci gaba da Kai dauki akan lokaci matukan sun samu bayanai akan lokaci....

Ana cigaba da baiyana aiyukan cigaban jahar da gwamna Fintiri keyi..........Barista Sunday.

Image
  A yayinda gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya cika shekara daya akan Mulki a zango na biyu an yabawa gwamnatinsa bisa na mijin kokari da takeyi na inganta rayuwar Al ummar fadin jahar. Mashawarci na musamman akan harkokin Al umma Barista Sunday Wugira ne yayi wannan yabo a zantawarsa da manema labarai a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa  Barista Sunday yace gwamna ya taka rawan ganin wajen gudanar da aiyukan cigaban jahar a fannoni da dama da suka hada da ilimi, kiwon lafiya, kasuwanci, harkokin noma, gyra hanyoyi, da Kuma uwa Uba bangaren tsaro don wadannan abubuwa da gwamna Fintiri ya maida hankali a kansu abun godiya ga Allah ne. Wugira yace idan aka dauki bangaren ilimi ya inganta bangaren ta Samar da kayakin karatu, da gyra makarantu harma da biyan kudin jarabawan kammala makarantar sakandaren wato WAEC da NECO. da dai sauransu. Haka a bangaren kiwon lafiya ma ya gyara manyan asibitoci da dama a kananan hukumomi dake fadin jahar tare da Samar da magunguna da kayakin aiki na...

Cikan Najeriya shekaru 25 akan turbar domokiradiya an bukaci gwamnati da ta bunkasa harkokin noma.

Image
 A yayinda mulkin domokiradiya ya cika shekara a Shirin da biyar a Najeriya Al umma na cigaba da baiyana ra atoyinsu dangane da cigaba ko akasin haka a fadin Najeriya. Alhaji Adamu Jingi Wanda akafi sani da Mai hange Kuma shugaban kamfanin NAFAN dake Jambutu a karamar hukumar yola ta arewa fadar gwamnatin jahar Adamawa, ya baiyana cewa ba shakka an samu cigaba a bangarori daban daban a yayinda aka samu akasin haka a wasu bangarorin. Alhaji Adamu Jingi yece misalin a bangaren gine gine da hanyoyi an samu cigaba  saboda haka akwai bukatan gwamnatin tarayya ta Kara Kai mi wajen gudanar da aiyukan more rayuwar Al umma domin Samar da hadin Kai da ma wanzar da zaman lafiya mai daurewa. Alhaji Adamu ya Kuma baiyana cewa a bangarori irin su ilimi, noma, kiwon lafiya an samu koma baya saboda haka nema ya ke kire ga gwamnatin tarayya da tayi dukkanin maiyiwa domin bunkasa harkokin noma Wanda acewarsa hakan zai taimaka wajen Samar da aikinyi a tsakanin Al umma musammanma milyoyin matasa ...

Rundunan yan sandan jahar Adamawa Tasha alwashin baiwa makarantu dake fadin jahar kariya.

Image
  A kokarinta na inganta tsaro a makarantu domin baiwa dalube kariya. Rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta horar da Jami anta na musamman da zasu kasance masu sanya ido a dukkanin makarantu dake fadin jahar  Kakakin rundunan yan sandan a jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan tace an horar da Yan sandan kwantar da tarzoma runduna na 14 dake nan Yola sanin dabaru daban daban domin Kai dauki da wuri. Kuma an gudanar da haka ne biyo bayan umurni da Babban sifeton yan sandan Najeriya  Kayode Adeolu Egbetokun ya bayar. An dauki matakin haka ne saboda dakile aikata laifuka a makarantu a wani mataki na baiwa dalube dama malamain makarantu gwamnati Dana masu zaman kansu da dai sauransu. Haka kazalika horarwa zaitaimaka wa rundunan wajen inganta tsaro a dukkanin makarantu dake fadin jahar. Kwamishinan Yan sandan jahar Adamawa Dankombo Morris yace akwai bukatar Jami an su nuna kwarewarsu domin gudanar...

Adamawa State Muslim Council Call for special prayers.

Image
Adamawa State Muslim Council directed all its members across twenty-one Local Government areas in the state to organize a special prayer to seek Allah's intervention to overcome the shortage of rainfall in the state. The State Chairman of the Council, Mallam Gambo Jika gave the directive while speaking to Journalists at the secretariat of the Council in Yola, after its resolutions about the critical issue facing the state. Mallam Gambo Jika said the directive issued by the council has become necessary due to the current situation people are facing which Includes shorted rain in rainy sessions. According to him, the activities are going far but up to now no farming activities started across the state. So therefore is very important for our members to continue with the prayer at any time to resolve the issue. Mallam Gambo Jika stressed that the Council considers the issue of hardship facing the country following the breakdown of the economy and removing the subsidy which causes the h...

An yabawa gwamna Fintiri bisa aikin cigaban jahar.,,,,,,,,Kwamishinan Sifiri.,

Image
  A yayinda gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ke cika shekara Daya akan Mulki a wa adi na biyu an yabawa gwamna Ahmadu Umaru Fintiri bisa aiyukan cigaban jahar da yakeyi a Koda youshe. Kwamishinan harkokin sifiri a jahar Adamawa Alhaji HammaJumba Gatugel ne yayi wannan yabo a zantawarsa da manema labarai a Yola. Alhaji HammaJumba Gatugel yace gwamna Ahmadu Fintiri ya taka rawan gani wajen gudanar da aiyukan daban daban na cigaban jahar da suka hada da hanyoyyi, kiwon lafiya, Ilimi, harkokin sifiri, tsaro, da dai sauransu. A cewar Gatugel dai gwamnan yayai na mijin kokari wajen biyan albashin ma aikata Akai Akai ba tare da jinkiriba Wanda hakama cigaba ne matuka. Saboda haka gwamna Fintiri ya gudanar da aiyukan inganta rayuwar Al umma da baza su musultuba a jahar Adamawa. Da wannan ne HammaJumba yake kira ga daukacin Al ummar jahar Adamawa da sukasance masu marawa gwamna Fintiri baya a Koda yaushe domin ya samu kwarin gwiwa cigaba da gudanar da aiyuka a fadin jahar. Ya Kuma shawarci jama ...

1 year in office: Transport commissioner, Gatugel commends Gov Fintiri.

Image
  Ahead of celebrating one year in office, Governor Ahmadu Umaru Fintiri of Adamawa State has been commended for his developmental projects in the state. The State Commissioner of Transportation, Alhaji HammaJumba Gatugel, made the commendation while speaking with journalists in Yola.  Alhaji HammaJumba stated that the governor completed numerous projects during his first year in office, including roads, health, education, security, and others. He called on the people of Adamawa State to give maximum support to Governor Ahmadu Fintiri's Administration to continue with the development projects in the state.  He also advised the communities in Adamawa to continue praying to seek Allah's protection for the government and the state at large.  Gatugel urged the youth to play their roles in the development of the state and in uniting the society.

Rashin ruwan Sama an bukaci da ayi adu ar rokon ruwa.

Image
  Majalisar Addinin musulunci a jahar Adamawa ta umurci rassarta dake kananan hukumomi ashirin da Daya dake fadin jahar da su maida hankali wajen shirya adu o I domin rokon Allah madaukakin sarki wajen samun ruwan Sama duba da yadda ake samun jinkiri ruwan Sama a jahar. Shugaban majalisar harkokin addinin musulunci a jahar Adamawa Mallam Gambo Jika ne ya bada wannan umurni a lokacin da yake zantawa da manema labarai bayan da majalisar ta zantar da matsaya dangane da lamarin, a shelkwatar majalisar dake Yola. Mallam Gambo Jika yace daukan matakin yin adu a ya zama wajibi duba da yadda ake cikin damina amman kawo yanzu a samun karancin ruwan Sama Wanda acewarsa ya kamata ace anyi nisa a harkokin damina Kuma har yanzu ba a Yi shukaba. Saboda haka ya kamata Al umma musulmai su dukufa wajen yin adu o I domin rokon ruwa domin a samu ruwan Sama Wanda hakan zai baiwa manoma Samar gudanar da harkokinsu na noma yadda ya kamata. Majalisar ta Kuma ja hankalin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da...

An ja hankalin maniyatan da sukasance masu bin dokokin aikin Hajji.

Image
  An shawarci maniyata musammanma Fulani da sukasance jakadu ma gari a lokacin aikin Hajji a kasar Saudiya domin kare martaban jahar Adamawa dama Najeriya baki Daya. Shugaban kungiyar Sullubawa a jahar Adamawa Alhaji Bello Ardo ne ya bada wannan shawara a ganawa da yayi da manema labarai Jin kadan da kammala taro Wanda hukamar jindadin Alhazain jahar Adamawa tare da hadin gwiwar majalisar Addinin musulunci jahar Adamawa suka shirya Yola  dangane da wayarwa Al hazai Kai a yayin da ake daf da tashin maniyatan zuwa kasa Mai tsarki. Alhaji  Bello Ardo yace Al umma Fulani mutane ne Wandanda aka sansu da biyayya saboda haka su cigaba da yiwa shuwagabanin biyayya da Kuma basu hadin Kai domin ganin sun gudanar da aikin hajjinsu cikin kwanciyar hankali ba tare da wata matsalaba. Alhaji Bello ya Kuma kirayi maniyata Al umma Fulani da sukasance sun sanya jahar Adamawa dama Najeriya cikin adu o insu a kasa Mai tsarki domin Neman taimakon Allah wajen wanzar da zaman lafiya a jahar dam...

An yabawa gwamnatin jahar Adamawa bisa aiyukan cigaban jahar

Image
  An yabawa gwamnatin jahar Adamawa karkashin jagorancin gwamna Ahmadu Umaru Fintiri bisa kokarinta na aiyukan cigaban jahar. Shugaban kungiyar Sullubawa ta kasa shiyar jahar Adamawa Alhaji Bello Ardo ne ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Alhaji Bello yace gwamnatin ta taka rawan gani a bangarori daban daban da suka hada da ilimi, kiwon lafiya, tsaro, tattalin Arziki, hanyoyi, da dai sauransu. Don haka nema kungiyar Sullubawa ke taya Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri murnan cika shekara Daya akan Mulki a wa adi na biyu, Wanda ya gudanar da aiyukan cigaban Al ummar jahar ta Adamawa. Alhaji Ardo ya shawarci daukin Al ummar jahar Adamawa da sukasance masu baiwa gwamnatin Ahmadu Umaru Finti hadin Kai da goyon baya, da Kuma Yi masa adu ar Allah ma daukakin Sarkin ya bashi damar cigaban da aiyukan cigaban jahar. Ya Kuma tabbatar da cewa kungiyarsu a shirye take ta baiwa gwamna Ahmadu Umaru Finti goyon baya a Koda yaushe domin ganin ya samu nasa...

Hadin Kai Neman ilimi shine mafita.

Image
  An bukaci Al umma musulmai da su maida hankali wajen Neman ilimi domin samun cigaba da Kuma kaucewa shiga zaban Allah ranan gobe kiyama. Mallam Mukhtar Dayyib ne ya bukaci haka a hanawarsa da manema labarai a Yola. Mallam Mukhtar Dayyib yace nema ilimi abune da yake da muhimmanci don haka ya kamata Al umma musulmai sukasance masu Neman ilimin addinin Dana zamani domin samun cigaba. Mallam Mukhtar ya Kuma baiyana cewa rashin ilimi Yana da matukan hatsari saboda haka akwai bukatar Al umma musulmai da akoda yaushe sukasance masu Neman ilimi. A cewarsa dai Neman ilimi wabijine ga musulmai don haka a maida hankali wajen Neman ilimi don samun cigaban addinin musulunci. Mallam Mukhtar ya ja hankalin malamai musammanma masu wa azi da sukasance suna gudanar da wa azuzzukarsu kan yadda Al umma musulmai zasu bautawa Allah madaukakin sarki, su kaucewa duk abinda zai kawo rarrabuwar Kai a tsakanin Al umma musulmai.

An bukaci gwamnati da ta sanya ido kan harkokin kwale kwale domin magance hatsari da ake samu akan ruwa.

Image
 An shawarci Al umma da su kaucewa zuwa gogi barkatai in ba da wani daliliba domin kaucewa shiga hatsarin da zaiyi sanadiyar asaran rayuka. Abubakar AbdulRazaq shugaban kungiyar manoma yankore Kuma sarkin ruwan Geriyo ne ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai a Yola. Abubakar AbdulRazak yace bai daceba mutane su rinka mu amala da kan ruwa musammanma in mutu bai da wata halaka da ruwa. Tare da Kiran masu amfani da kwale kwale da kaucewa diban kaya ko mutane fiye da kima a cikin kwale kwale domin kaucewa aukuwar hatsari. Su Kuma Al umma sukasance masu sanin Wanda zai tukasu a kwale kwale domin tsira da rayuwarsu da Kuma lafiyarsu a Koda yaushe. Ya Kuma shawarci iyaye da sukasance masu sanya ido akan yaransu tare da hanasu zuwa gogi a wani mataki na kaucewa asaran rayuka. Abubakar ya shawarci gwamnati da ta shiga tsakani ta sanya ido da maida hankali kan matuka kwale kwale da Kuma taimaka musu da kayakin kwale kwale masu ingancin, Wanda acewarsa hakan zaitaimaka wajen kawo kar...

Wasu da ake zargi da aikin shila sun shiga hanun Yan sanda a jahar Adamawa.

Image
  Jami an yan sandan a jahar Adamawa sun kama wasu matasa biyar da suka addabi  kasuwar Yola da angwanni wuro Hausa da Damare dukkaninsu a cikin Yola ta kudu, bisa zarginsu da kwace wayoyi da dai sauransu. Kakakin rundunan yan sanda jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola  Sanarwan tace an ko yi sa a domin wadanda aka kama suna cikin jerin sunayen da suke nema ruwa a jallo. Kawo yanzu dai ana cigaba da bincike domin tabbatar da doka tayi aiki akansu. Rundunan yan sandan ta kirayi daukacin Al ummar jahar Adamawa da sucigaba da taimakawa rundunan da wasu bayanain sirri dama abunda basu yarda da lamarinsaba. Domin daukan matakin Akai.

World Red Cross Day: Taraba Branch Celebrates, Urges Gov Kefas, Others For Financial Support

Image
By Sani Yarima  Jalingo. The Taraba State branch of the Nigerian Red Cross Society joined its counterparts to celebrate the 2024 World Red Cross Day with an appeal to Governor Agbu Kefas for financial support for humanitarian services in the state. The Theme for this year was "Keeping Humanity Alive" and it was commenced with a road walk by a large number of volunteers in Jalingo, the capital city. Speaking at the branch's headquarters in Jalingo, the National President of the organization, Oluyemisi Adeaga (JP) said more funds and support are required from Nigeria's President, Bola Ahmed Tinubu, and his spouse, Senator Oluremi Tinubu as Grand Patron and Matron of the Red Cross Society in Nigeria. Represented by the Taraba State branch Secretary of the Nigeria Red Cross Society Mr. Manja Aggrey Martin, the president also appealed to national patrons in the offices of the nation's Vice President, Senate President, Speaker of the House of Representatives, the Chief ...

Kungiyar red cross a jahar Taraba tabi sahun takwaririnta na gudanar da bikin ranan red cross ta duniya.

Image
  Daga Sani Yarima Jalingo. Kungiyar agaji ta red cross a Najeriya shiyar jahar Taraba tabi sahun takwaririnta na duniya wajen gudanar da bikin ranan ta red cross na shekara ta 2024. Tare da Kiran gwamna Agbu Kefas da ya taimakawa kungiyar da kudade domin su samu damar gudanar da aiyukan agaji a fadin jahar. Taken bikin na bana dai shine cigaba da taimakawa. An fara gangamin ne da tafiya akan hanya da mutane masu yawa a fadar jahar ta Taraba wato Jalingo. Da yake jawabi shugaban red cross na kasa Oluyemisi Adega JP yace  sun bukaci kudi masu yawa daga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kasancewa shine Uba a kungiyar ta red cross a Najeriya da sanata Oluremi Tinubu. Shugaban kungiyar Wanda sakataren red cross a jahar Taraba Mr Manja Aggrey Martin ya wakilta yace shugaban yayi kira ga ofishin mataimakin shugaban kasa, da na shugaban majalisar dattawan, harda na kakakin majalisar wakilain, shugaban Alkalai na tarayya, ministoci dama dukkanin masu ruwa da tsaki da sukasance suna taim...

Wasu da ake zargin Yan fashi da makamine sun shiga komar Yan sanda a jahar Adamawa.

Image
  A kokarinta na dakatar da aiyukan Yan fashi da masu garkuwa da mutane rundunan yan sandan jahar Adamawa ta cafke mutane biyar da ake zargi da fashi da makami. Mai magana da yawun rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan tace an samu nasaran kama wadanda ake zargin ne tare da hadin gwiwar mafarauta Kuma lamarin ya farune a kan hanyar da ta hada jahar Adamawa da Taraba. An tsare wadanda ake zargin ne biyo bayan samun Kiran gaggawa dacewa an tare hanyar da ta tashi daga Numan zuwa Jalingo. Nan take aka garzaya wurinda lamarin ya faru Wanda haka yasa aka kama mutane biyar cikin bakwai. Rundunan bayan ta gano makamai a wurin wadanda ake zargin ta Kuma ceto wadanda akayi garkuwa da su. Kwamishinan Yan sanda jahar Adamawa Dankombo Morris ya bayana farin cikinsa ya Kuma yabawa SP Begina Umar wato DPO Demsa da mutanensa da mafarauta bisa namijin kokari da sukayi na kama wadanda ake zargi. K...

Nigeria Associatio of Hunters North East have solicited support from the communities.

Image
  The Nigeria Association of Hunters, North East have solicited for support and cooperation from communities in order to tackle criminal activities in the country. The National commander and Sarkin yakin mafarautar jahar Adamawa,  Muhammed Adamu disclosed this while highlighting the activities of the hunters association in an interview via a telephone call. The National Commander of the Hunters Association who doubled as the Sarkin mafarautan jahar Adamawa, Muhammad Adamu Said in its efforts to tackle Issues of banditry  and others security challengies bedeviling the country,  Nigeria Hunters Association,  North East region have  taken  series of measures and action to ensure no stone is left unturn in check mating any criminal activities in the zone and the country as a whole. And with that,  the  Association Called on   communities to give it members the needed   support that can help in presenting opportunities needed. ...

Kungiyar mafarautar ta nemi hadin kan Al ummah a yayin gudanar da aiyukanta.

Image
  Kungiyar mafarauta na samun goyon bayan hukumomin tsaro domin yakan masu tada kayan baya a tsakanin Al umma baki Daya. Muhammed Adamu Sarkin yakin mafarautar jahar Adamawa ne ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai Jin kadan da nada shugaban kungiyar mafarauta na yankin arewa masau gabas na riko da aka gudanar a karamar hukumar Mayo Belwa dake jahar Adamawa. Muhammed Adamu yace saboda irin gudumawa da suke bayarwa ne yasa hukumar tsaron farin kaya wato DSS da hadin kan fadar shugaban kasa suka taimaka masu da wasu makamai da zasu tunkari yan bindigan wadanda keyiwa zaman lafiya barazana. Sarkin yaki na mafarauta ya baiyana cewa sun bada gudamawa sosai wajen yakan Yan bindiga kama daga jahar Adamawa dama sauran jihohi irinsu Borno, Yobe, inda Kuma a yanzu suna yankin Abuja a wani mataki na dakile matsalar tsaro baki Daya. Muhammed Adamu ya nuna farin cikinsa dangane da nada Modibbo Idris Usman Tola a matsayin shugaban kungiyar mafarautan yankin arewa masau gabas na riko tar...

Rundunan yan sandan jahar Adamawa na cigaba da horar da Jami anta

Image
 A kokarinta na inganta aiyukan Jami anta yadda ya kamata rundunan yan sandan jahar Adamawa ta fadada horar da Jami anta har zuwa yankin Arewacin jahar ta Adamawa  An dai kammala horon ne a Mubi, rundunan yan sandan dai ta dauki matakin horar da Jami anta domin inganta aiyukansu domin samun cigaba. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ya baiyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan tace dalilin rundunan na daukan matakin horo ga Jami anta domin sun san yadda zasu san dabarun dakile aikata laifuka da Kuma gaggauta Kai dauki da zaran an samu labarin ana aikata ba daidaiba. A jawabinsa kwamishinan yan sandan jahar Adamawa Dankombo Morris Wanda mataimakinsa DCP Olubunmi Olubode Fakeye ya wakilta ya gabatar da mukalarsa akan dabaru da sanin yadda zasu gudanar da aiyukansu  Kwamishinan Yan sandan ya Kuma kirayi Al umma da sucigaba da taimakawa Yan sandan da wasu bayanai a kan lokaci da zai basu damar damke masu aikata ...

Zuba Jari a harkokin P O S zaitaimaka wajen Samar da aikin yi a tsakanin matasan.

Image
  An shawarci gwamnati jahar Dana tarayya harma da masu hanu da shuni da sukasance suna masu maida hankali wajen zuba jari a harkokin POS domin samun cigaban tattalin Arziki da Samar da aikinyi musammanma a tsakanin matasa. Alhaji Auwal Usman shugaban masu sana ar POS a jahar Adamawa ne ya bada wannan shawara a zantawarsa da Jarida An nur Hausa a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Alhaji Auwal yace zuba jari a harkokin POS Yana da matukan muhimmanci domin zaitallafawa rayuwar matasa harma da bangaren tattalin Arziki. Usman yace kawo yanzu tan daga lokacinda aka fara wannan sana ar ta POS an samu cigaba domin an aka dubi yawan masu sana ar duk matasane saboda haka in har gwamnati da masu hanu da shuni zasu sanya hanun jari a cikin harkokin to ba karamin cigaba za a samu a. Da wannan nema Alhaji Auwal yake shawartan matasan da aumaida hankali wajen koyon sana ar dogaro da Kai domin kare maryabansu da mutuncinsu a idon Al umma. Acewarsa dai akwai sana o I da dama da matasan zasu iya ...

Adamawa state to boost Agriculture activities in the state.

Image
  Adamawa state government is to clear about three hundred hectares of land in each of the  five  selected local government areas of the state   as a pilot project for agricultural production. To propelled the project for a robust food security in the state,a committee has been constituted by the government to draw a road map on Agriculture and workable modalities for it's implementation. The Special Adviser to the Governor on Agriculture,Dr.Thakma Sini Amos who confirmed this development during an interactive session with Newsmen  in Yola noted that Governor Ahmadu Umaru Fintiri has scaled up budget on Agriculture as quantifiable seeds, and fertilizer are on the way for this year's wet season. Thakma Sini Amos advised farmers to always know the source of their pesticides and fertilizer as well as avoid burning of crop residues on their farmlands to avoid erosions. According to him, though the rain and weather condition are posing a serious threat to food p...

Adamawa Police Command Arrest 39 suspect over criminal activities in the state.

Image
The Adamawa State Police Command has intensified its efforts against SHILLA GANGSTERISM in the State. In a recent operation carried out, targeting criminal hideouts and black spots around Jimeta Bye Pass, Jambutu, Yakkore, Tashan Tippa, and Doubeli Colvate, 39 suspects were arrested. They are currently under investigation to ensure justice is served. Police Public Relation Officer Adamawa State SP Suleiman Yahaya Nguroje Stated this in a statement made available to Newsmen in yola Adamawa state Capital. The Command urges members of the public to remain vigilant and report any suspicious movements around their neighborhoods. The statement  said Adamawa state police Command is ready to protect lives and property of the citizens in the state.

An rantsar da sabon kwamishinan sifiri a jahar Adamawa.

Image
  Gwamna jahar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya rantsar da sabon kwamishinan sifiri jahar Alhaji Hammajumba Gatugel. Rantsarwan dai ya biyo bayan amincewa da sunansa a matsayin kwamishinan ne Wanda majalisar dokokin jahar ta Adamawa ta tantanceshi bayan gwamnan ya akewa majalisar sunanansa  A yayin rantsar da kwamishinan gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya kirayi sabon kwamishin da ya gudanar da aiyukansa bilhakki da gaskiya domin samun cigaban ma aikatar ta sifiri dama jahar baki daya. Gwamnan Fintiri ya Kuma jaddada aniyar gwamnatinsa na gudanar da aiyukan cigaban jahar dama Al ummar jahar baki Daya. Shima a jawabinsa sabon kwamishinan sifiri Hammajumba Gatugel ya godewa gwamna bisa wannan dama da ya bashi domin ya bada tashi gudamawa wajen cigaban jahar. Ya Kuma yabawa gwamnan bisa aiyukan cigaba dayakeyiwa jahar Kuma a shirye yake ya baiwa gwamnan goyon baya da hadin Kai domin ganin ya cimma burinsa na gudanar da aiyukan cigaban jahar.

An bukaci maniyata da sukasance suna halartan bita da ake musu.

Image
  A yayinda ake shirye shiryen aikin Hajjin wannan shekara an shawarci maniyata  da su kasance masu zuwa bita a Koda yaushe domin ganin sun samu saukin gudanar da aikin Hajji cikik tsanaki ba tare da matsalaba. Jami in tsare tsaren aikin Hajjin karamar hukumar Madagaki. Kuma Uban dokan Gulak Alhaji Suleiman Yusuf ne ya yi wannan kira a zantawarsa da manema labarai a wurinda ake gudanar da bita a makarantar G R A dake Jimeta a karamar hukumar yola ta Arewa a jahar Adamawa. Alhaji Suleiman Yusuf yace duk da cewa an samu matsàloli musammanma Karin kudi da hukumar Saudiya tayi amman sun fadakar da maniyatan da su rungumi lamarin a matsayin kaddara. Saboda haka kawo yanzu komai Yana tafiya dai dai ba tare da matsalaba. Alhaji Suleiman yace lamarin Kam baiyi dadiba Amna hakuri shine maganin matsalar saboda haka nema suke Jan hankalin maniyatan da sukasance masu hakuri a Koda yaushe. Shima a jawabinsa Jam in tsare tsare aikin Hajji karamar hukumar yola ta arewa Alhaji Ya u Gambo yace...

Gombe APC Suspends Organises Secretary For Anti-Party Activities

Image
The Leadership of All Progressive Congress APC Gombe State Chapter has suspended the State Organising Secretary of the party Sanusi Abdullahi Ataka, over an allegations levelled against him bothering unethical and anti-party activities. This is contained in a statement signed by the    State Publicity Secretary  of the party Ambassador Moses Kyari. According to the statement an investigative and disciplinary committees  was already set up and found the embattled Organising Secretary guilty, referring the matter to State Executive Committee of the party for further disciplinary action. The statement said the State Executive Committee acting on the provision of the Constitution has recommended the matter to the ward executives committee to take further disciplinary measures based on the Constitution of the party. 

Jam iyar APC a jahar Gombe ta dakatar sakataren tsare tsaren jam iyar na jahar.

Image
  Shuwagabanin jam iyar APC a jahar Gombe sun dakatar da sakataren tsare tsare jam iyar  APC a matakin jahar Sanusi Abdullahi bisa zarginsa da aikata laifuka ciki harda yiwa jam iyar zagon kasa. Hakan na kunshene a cikin wata sanarwa daga sakataren watsalabarain jam iyar na jahar Ambasado Moses Kyari ya fitar a Gombe  A cewar sanarwa bayan bincike da aka gudanar an same shi da kaifin yiwa jam iyar zagon kasa Wanda hakan yasa a mikawa kwamitin zantarwan jahar domin daukan matakin da ya dace. Sanarwa ta Kuma baiyana cewa kwamitin zantarwan jahar ta dauki matakin haka ne bisa tsarin dokan jam iyar.

Rundunan yan sandan jahar Adamawa tana cin nasaran yaki da masu aikata laifuka a fadin jahar.

Image
  A kokarinta na yaki da masu aikata laifuka dama watsar dasu daga maboyarsu daban daban da suka hada da Jimeta bypass, Jambutu, Yokkore, Tashan Tiopa, da Kuma kwalbatin Doubeli. Rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta kama mutane 39 da ake zargi da aikata laifuka Wanda kawo yanzu ana cigaba da bincike kuma za a tabbatar da adalci a yayin bincike. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan ta Kuma shawarci daukacin Al ummar jahar Adamawa da sukasance masu taimakawa hukumomin tsaro da wasu bayanain duk abinda basu amince da suba domin daukan matakin da ya dace Akai.

Adamawa State Residents Lauds NMDPRA for making petroleum available in the state.

Image
By Ibrahim Abubakar Yola Some residents of Adamawa State has praised the Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority (NMDPRA) for its ongoing efforts to ensure compliance with NNPC official pump prices and abiding by other regulations at gas stations. Our correspondent reports that fuel stations across Yola, the state capital, have swiftly adjusted their prices to align with regulatory standards. Malam Umar Bala, a resident said that the ongoing operations have impacted positively on how marketers sales their product. According to him, as seen in the News, like Abuja, Lagos and other Neighboring some marketers hold the product in their various stations and sale above official pumps price with long queue like others State. Which we don't have in Adamawa like our Neighboring State. Mr Markus Ishaya motorist, explained that the operation have now resulted to availability of the product with minimal queue in various stations. It was observed that the NNPC filling s...

Kunguyar yan jarida na shiyoyin A E ta gudanar da taronta a jahar Gombe.

Image
  An yabawa shuwagabannin kungiyar Yan Jarida ta kasa NUJ dake shiyoyin A.E bisa na mijin kokari da sukeyi na gudanar da aiyukan cigaban kungiyar a shiyoyi dama kasa baki Daya. Kungiyar tayi wannan yabane a takardan bayan taronta da ta gudanar  a jahar Gombe. Dauke da sanya hanun mataimakin shugaban kungiyar na shiyar E da mataimakin shugaban kungiyar a shiyar A da sakataririnau da suka fitar Jin kadan da kammala taron. Taron Wanda ya samu halartan shugaban kungiyar Yan Jarida mata NAWOJ dama shuwagabani da suka gabata, da wannan ne suke yabawa shuwagabanni musammanma Wanda ya gaiyaci taron Kuma shine mataimakin shugaban kungiyar ta kasa Mallam Alhassan Yahaya Abdullahi inda ya bada damar tattauna batutuwar cigaban kungiyar daban daban. Kungiyar ta Kuma kirayi gwamnaonin jihohin dake shiyoyin da su gaggauta daukan matakin magance matsalar tsaro dake addabar yankunan da suka hada da Yan bindiga, Satan shanu,da dai sauransu domin samun cigaban jihohin  A taron kungiyar ta y...