Posts

Showing posts from July, 2024

Shugaban karamar hukumar yola ta arewa yayi Kiran kan hadin Kai da zaman lafiya.

Image
  Shugaban karamar hukumar yola ta arewa dake jahar Adamawa Barista Jibrin Ibrahim Jimeta ya tabbatar da cewa za a samu zaman lafiya a cikin karamar hukumar duk da aniyar zanga zanga da wasu ke kudirin Yi a fadin Najeriya. Hakan na kunshene a cikin wata sanarwa daga Jami ani watsa labarai shugaban karamar hukumar Ibrahim Abubakar  a wata sanarwa da ya fitar a Yola. Shugaban karamar hukumar wato Barista Jibrin ya kirayi masu kitsa zanga zangan dama masu ruwa da tsaki da sutabbat cewa an samu zaman lafiya a karamar hukumar ta Yola ta arewa  Sanarwan ta baiyana cewa anjiyo shugaban karamar hukumar ya baiyana haka ne a wani taron da ya gudana a sakatariyar karamar hukumar tare da kungiyoyi daban daban harma da hukumomin tsaro. Shugaban ya Kuma baiyana cewa ba shakka doka ya bada izinin yin zanga zanga Amma Kuma bai bada damar data hankaliba saboda haka ba zai lamuce da duk wata tashin hankaliba. Ya Kara da cewa akwai bukatar a cigaba da Samar da zaman lafiya da hadin Kai a ts...

An baiyana muhimmanci taimakawa marayu abune ya yake da mutukan muhimmanci

Image
  An shawarci daukacin Al umma musulmai da sukasance masu tallafawa marayu a bangarori daban daban domin inganta rayuwarsu da Kuma samun kada Mai yawa ranan gobe kiyama. Shugaban gidauniyar AYTAM a jahar Adamawa. Hakimin Hong Dan malikin Adamawa Alhaji Umar Babangida Mahmud ne ya bada wannan shawara a lokacinda yake jawabi a wurin bikin rufe musabkan karatun Al kur ani, Wanda gidauniyar AYTAM ta ahiry wa marayu zalla Wanda aka gudanar a makarantar Al Huda dake Bachure dake Yola. Alhaji Umar Babangida yace tallafawa marayu Yana da mutukan muhimmanci a rayuwa Al umma musulmai kamar yadda manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yace duk Mai yiwa maraya hidima zai zama makwabcinsa a Aljanna. Saboda haka wannan damace ga Al umma musulmai. Ya Kuma ja hankalin marayun da su maida hankali su wajen Neman ilimin addini da na zaman domin samun cigaban addinin musulunci yadda ya kamata. Har wayau ya kirayi matasa da kada su tsoma kansu wajen shiga zanga zanga da ake da aniyar ...

Zanga zangan lumana: kungiyoyin Yan kasuwa sun gudanar da taro a Yola,

Image
  A wani mataki na kaucewa shiga zanga zanga da ake Shirin gudunar WA a fadin Najeriya kungiyoyin Yan kasuwa dake jahar Adamawa sun gudanar da taro domin tattauna yadda zasu jahankalin Al umma musammanma matasa da su nisanta kansu da shiga zanga zangan. Taron dai ya gudanar ne karkashin shugaban kungiyar Yan kasuwar Arewacin Najeriya Alhaji Muhammed Ibrahim 86 Wanda akayi a dakin taron kungiyar malamai wato N U T dake Yola. Da yake gabatar da jawabi a wurin taron Alhaji Muhammed Ibrahim 86 yace su Yan kasuwa ba a sansu da tashin hankaliba saboda haka baiga dalilinda yasa Dan kasuwa zai soka kansa cikin wannan hayaniyaba, don haka akwai bukatan maida hankali. Alhaji Ibrahim ya Kuma kirayi daukacin membobin kungiyar Yan kasuwa a yankin Arewacin Najeriya musammanma matasa da su nisanta kansu da shiga wannan zanga zanga da ake kokarinyi. A cewarsa ba abinda zanga zangan zata haifar sai asarar da barnata dukiyoyi da dai sauransu. Alhaji Muhammed 86 ya baiyana cewa da zaran an kitsa zang...

An fara masabakar karatun Al Qur ani ga marayu zalla a jahar Adamawa

Image
  An Bude gasar Karatun Al Qur ani ga marayu zalla Wanda ake a duk shekara karkashin gidauniyar AYTAM a jahar Adamawa. An dai Bude gasar ne a makarantar Al Huda dake Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Da yake jawabi a wurin bikin shugaban AYTAM a jahar Adamawa, Hakimin Hong Kuma Dan malikin Adamawa Alhaji Umar Babangida Mahmud ya nuna godiyarsa ga Allah madaukakin sarki tare da baiyana cewa wannan gasar da za a gudanar na marayu ne kadai saboda haka Yana Mai fatan za a gudanar da ahi bisa tsari. Ya Kuma tabbatar da cewa za a gudanar da gasar da ba a taba yin irinsa ba da yaradana Allah a jahar Adamawa inda yace za ayi adalci ga dukkanin dalube da suka shiga gasar. Don haka ne ma ya kirayi Al kalai da suyi adalci a lokacinda suke tantance wadanda sukayi nasara. domin ganin kowa anbashi abunda ya samu. Daga nan sai shugaban wato Alhaji Umar Babangida Mahmud ya bada umurnin Bude gasar a ranan 26-7-2024.  Shima a jawabinsa Ko odinaton gasar Mallam Garba Ahmed yace wannan Karo na ...

Hukumar Yan Sanda a jahar Adamawa tan tsare da wani matashi da ake zargi da yiwa yar shekaru 12 Fyade.

Image
  Wani Matashi Mai shekaru 30  ya shiga komar Yan sanda a jahar Adamawa bisa zarginsa da yiwa wata yarinya Mai shekaru 12 da haifuwa. Kakakin rundunan yan sanda jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan tace Wanda ake zargi Mai Suna Huassaini Salihu ya yaudari yarinyar ne da bata naira dubu 2000. Zuwa gidansa kafin ya gudu amman daga bisani an zakuloshi Wanda a yanzu haka Yan hanun Yan sanda. Sanarwan ta Kuma baiyana cewa an samu nasaran kama Wanda ake zarginne sakamokon rahoton da aka samu daga mahaifiyar yarinyar. Kawo yanzu dai Wanda ake zargin ya amsa laifinsa saboda haka za a gurfanar da shi a gaban kotu domin ya fuskanci sahiriya.

An bukaci da Al umma musulmai sukasance masu surka karatun yaransu Dana addini da na zamani.

Image
 An tunatar da Al umma musulmai da sukasance masu Neman ilimin addini Dana zamani domin samu cigaban addinin musulunci. Ustaz Muhammed Sani Umar Bako mamallakin makaratan Aljadid Jimeta ne yayi wannan tunatarwan a lokacin da yake jawabi a wurin bikin bada kaututtuka wamda makarantar Al Huda dake Bachure ta shirya a karamar hukumar yola ta Arewa. Ya shawarci malamai da sukasance suna baiwa daluben ingancaccen ilimi Wanda hakan zai taimaka wajen samun ingancaccen tarbiya dama halaye na gari domin cigaban Al umma. Da yake nashi jawabi baki Mai jawabi Dr Jabir Abdullahi ya yabawa Wanda ya Samar da makarantar bisa kokarinsa na inganta ilimi musammanma da ya hada dana addini harma Dana zamani. Dr Abdullahi ya Kuma kirayi iyaye da Suma su taimaka wajen sanya ido akan yaran domin ganin sun samu ilimi Mai nagarta, harma yace baiwa yaro ilimin addini Yana da mutukan muhimmanci domin kuwa zai samu tarbiya nagari da zai zama abin koyi. Shima nashi bangaren Dr  Aliyu Abdullahi Basullube ya...

Samar da hukumar da zata kula da dabbobi abun yabawane.

Image
 Biyo bayan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya Samar da hukumar da hukumar da zata kasance tana kula da dabbobi a wani mataki na kawo karshen ta kaddama a tsakanin manoma da makiyaya a fadin Najeriya. Hakan yasa makiyaya da manoma Ke baiyana jindadinsu dangane da wannan mataki na shugaban kasa Wanda hakan zai kawo zaman lafiya a tsakanin Manoma da makiyaya. Alhaji Bello Ardo shugaban kungiyar Sullubawa Awareness shiyar jahar Adamawa a zantawarsa da manema labarai a Yola, ya baiyana gamsuwarsa da Jin dadinsa kan wannan matakin na shugaban kasa. Alhaji Bello yace Daman shugaban kasa ya aiyana cewa zai Samar da irin wannan hukumar saboda a kawo karshen rikici da ake samu a tsakanin manoma da makiyaya a fadin Najeriya. Bello yace Samar da  hukumar zaitaimaka kwarai wajen dakile matsalar Wanda hakan zai kawo cigaban yadda ya kamata. Rikici a tsakanin manoma da makiyaya dai ya dade Yana ciwa gwamnati da ma Al umma tuwo a kwarya, Kuma Yana sanadiyar asaran rayuka dama dukiyoyi mas...

Gidauniyar AYTAM: An rantsar fa kwamitocin. da zasu gudanar da musabakar karatun Al Qur ani ga marayun a jahar Adamawa.

Image
  A yayinda ya rage kwanaki kadan a gudanar da gasar Karatun Al Qur ani Mai girma ga marayu zalla, a jahar Adamawa. Hakimin Hong Umar Babangida Mahmud ya kaddamar da kwamiticin da zasu gudanar da musabakar a jahar ta Adamawa. An gudanar da bikin kaddamar wanne a harabar karantar Al Huda dake Bachure dake nan Yola. Da yake jawabi Hakimin Hong Kuma Danmaliki Adamawa Alhaji Umar Babangida Mahmud Wanda Kuma shine shugaban gidauniyar AYTAM  a jahar Adamawa yace AYTAM ta shiryawa marayu gasan ne domin Suma su samu damar shiga a dama dasu a cikin harkokin gasar Karatun Al Qur ani inda yace daga cikinsune za a zabi wadanda zasu wakilci jihar Adamawa a matakin kasa. Hakimin na Hong ya Kara da cewa za a fara gasar ne daga ran Jumma a 26-7-2024 Wanda Kuma za a kammala a ranan lahadi 28-7-2024. Da yake bada shawara Dr Aliyu Abdullahi Basullube ya kirayi iyaye da su maida hankali wajen karantar da yaransu ilimin addinin musulunci domin samun yara na gari a tsakanin Al umma. Itama a jawabin...

Yan sanda a jahar Adamawa suna tsare da wani matashi da ake zargi da kashe abokinsa.

Image
  Rundunan yan sandan jahar Adamawa yanzu haka tana tsare da wani matashi da ake zargi da hallaka abokinsa  Usman ta Yi masa fashin motarsa da kudinsa dubi ashirin. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Wanda ake zargin Mai Suna Yahaya Balarabe mazaunin kauyen Dage dake cikin karamar hukumar Ganye a jahar Adamawa. Shi dai Wanda ake zargin sun tafi gonan abokin nasa wato Usman domin ya tayashi feshin Magani kwatsam sai yakaiwa Usman Sara da adda a kansa Wanda hakan yayi sanadiyar mutuwarsa  sai ya jefar dashi a magudanain ruwa ya Kuma dauke motarsa da kudinsa. An samu nasaran kama Wanda ake zarginne biyo bayan rahoton da aka samu daga iyalen Marigayi inda aka gano wasu kayakinda yayi amfani da su wajen aikata laifin. Wanda ake zargin dai ya amsa laifinsa Kuma yace lallai ya aikata haka tare da dauke motar Marigayi da kunsinsa. Kwamishinan yan sandan jahar Adamawa Dankwambo...

Police in Adamawa Arrest25 years old over killing his Friend.

Image
Adamawa State Police Command on  apprehended a 25 years old for stabbing to death his close friend Usman..  and Robbed him of his Motorcycle and the sum of Twenty Thousand Naira(20,000) The suspect, Yahaya Balarabe, a resident of Dage Village, Ganye Local Government Area accompanied the Victim to his farm with pretence to assist him spray Chemicals on his farm, there and then, the suspect, brutally attacked and killed the deceased, Usman by Stabbing him with a Sharp Cutlass on the head and threw him into a gutter. Adamawa State Police Public Relation Officer SP Suleiman Yahaya Nguroje  discloused this in a statement made available to Newsmen in Yola. The suspect was apprehended following the report received from the Deceased family members and recovery of material evidences at the scene of the crime which is linked to him. Interestingly, the suspect voluntarily made a confessional statement Committing the Crime,  adding that he was only interested in taking possessio...

Germany and FAO Combat Flooding in Tone and Adamawa States.

Image
By Ibrahim Abubakar, Yola  In recent years, Yobe and Adamawa states have faced frequent and devastating floods that severely affected agriculture, particularly in rural communities dependent on rain-fed farming.  These recurrent floods have led to significant damage to croplands, livestock, homes, and sanitation conditions, especially in areas along the Niger and Benue Rivers, where heavy rainfall and dam releases have caused extensive property damage and loss of life.  In the light of the 2023 flood forecast by the Nigeria Hydrological Service Agency, which identified high flood risks in many local government areas (LGAs) of Yobe and Adamawa states, the Food and Agriculture Organization (FAO), with financial backing from the Government of Germany, has initiated a project to assist governments in safeguarding vulnerable households and communities. The project aims to enhance resilience and reduce negative coping strategies through a multifaceted approach that includes hou...

Matsalar Najeriya Adu a ce mafita,,,,,,,

Image
  An shawarci matasa da kungiyoyi da sukace zasu gudanar da zanga zangan lumana da su dakatar da aniyar ta su nayin zanga zangan lumana domin Samar da ingancaccen zaman lafiya a fadin kasan nan. Darectan Da awa na kungiyar Izala dake jahar Adamawa Mallam Mukhtar Dayyib ne ya bada wannan shawara a zantawarsa da manema labarai a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Mallam Mukhtar Dayyib yace ya zama wajibi aja hankulan matasa da su sanifa bamu da wata kasa da ta wuce Najeriya saboda haka kar muyarda mu aikata abinda zai haifar mana da matsala. Mallam Mukhtar Dayyib ya baiyana cewa idan akasan farko zanga zangan lumana ba asan katshensana, inda ma yayi misalin da kasashen irinsu Sudan, libiya, misra, da dai sauransu duk ire ire zanga zangan ne ya jefasu cikin ukuba, a cewarsa wadannan misalai ya ishemu darasi saboda haka zanga zangan bai da amfani. Mukhtar Dayyib yace ya kamata muyiwa kammu karatun ta nitsu Kuma a daina daukan doka a hanu duk abinda ya faru a koma ga Allah madaukakin s...

Matsalar shaye shaye an ja hankalin Al umma da sukasance masu hada Kai.

Image
  An ja hankalin iyaye dama masu ruwa da tsaki da su hada Kai domin yin aiki tare domin magance matsalar ta ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin Al umma musammanma matasa. Babban Limamin Masallacin Jumma a na Barikin yan sanda dake karewa cikin garin Jimeta CSP Ahmed Suleiman ya baiyana haka a lokacinda yake gabatar da hudubarsa ma Jumma a a Masallacin. CSP Ahmed Suleiman yace ya kamata a tashi tsaye wajen daukan dukkanin matakai da suka dace domin ganin an kawo karshen matsalar da ke ciwa Al umma tuwo a kwarya. Acewar  Babban Limamin Allah madaukakin sarki ya haramta Sha ko cin dukkanin abinda zaisa maye ko gusar da hankali saboda haka ya kamata Al umma su nisanta kansu dayi ta ammali a abida Allah ya haramta domin samun tsira ranan gobe kiyama. CSP Ahmed ya Kara da cewa Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi Shima yayi hora da a kaucewa ta ammali da miyagun kwayoyi domin itace mabudi duk wata masifa saboda haka a nisanci yin shaye shaye miyagun kwayoyi dama...

Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta jajintawa iyalen Marigayi DPO Maiha.

Image
  Kwamishinan Yan sandan jahar Adamawa Dankombo Morris Yana Mai nuna alhininsa tare da mika ta aziyarasa ga iyalen Marigayi CSP Yusuf Adamu Wanda Allah yayiwa rasuwar a ranan lataban nan 17-7-2024. Sakamokon gajeeuwar rashin lafiya. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan tace CSP Yusuf Adamu Babban Jami in Yan sanda dake kula da ofishin yan sanda dake karamar hukumar Maiha a jahar Adamawa, Kuma ya rasu ya bar matarsa da yara. Kafin rasuwarsa ya rike muka daban daban baya ga DPO da yayi  a Maiha, ya rike DPO a kananan hukumomi da suka hada da Hong, Dougire, Viniklang, da dai sauransu. Kwamishin ya Kuma Yi adu ar Allah ya jikanshi ya Kuma baiwa iyalensa jimre hakuri Rashi da sukayi.

Nigeria Customs Service Adamawa and Taraba vow to tackle Issue of Smuggling across borders of Adamawa and Taraba.

Image
The Comptroller Nigeria Customs Service ( NCS ) , Adamawa / Taraba Command , Garber Bashir disclosed that his command has been diligently reviewing and strengthen its robust activities of economic saboteurs to the lowest minimum. According to him, he maintained that he want to make it clear to the snuggles that the command will counter every move they make and the command will not relent in this anti - smuggling crusade until they bring smuggling activities to the lowest minimum across  Adamawa / Taraba states . The Customs Boss made the statement during a press briefing in YOla , which he said , ( the command's anti - smuggling operations unit efforts has continued to yield positive results through swift intervention of the officers that led to the uncovered the illicit trade arrangements by some economic saboteurs. " The Smugglers on sighting our officers , ran away and abandoned their 85 drums filled with PMS and another seven hundred and ninety - five ( 795  x 25 L ) Jerry...

An bukaci shuwagabanin kananan hukumomin da su maida hankali wajen yiwa Al umma aiyukan cigaba.

Image
  Mashawarci na musamman kan harkokin jama a ga gwamna Ahmadu Umaru Fintiri Barista Sunday Wugira ya taya shuwagabanin kananan hukumomi da aKa zaba Kuma aka rantsar da su murna samun nasara da sukayi  tare da Kiran su da sugudanar da aiyukansu bilhakki da gaskiya domin samun cigaban kananan hukumomi dake jahar Adamawa. Barista Sunday Wugira ya baiyana haka ne a zantawarsa da manema labarai a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Barista Sunday yace an rantsar da ahuwagaban kananan hukumomin akan gaba saboda yadda zasu samu kudade da zasu gudanar da aiyukansu biyo bayan hukumcin kotun koli da ya yanke ma bashi gashin kansu, saboda haka wannan damace agaresu da su maida hankali wajen yiwa Al ummarsu aiyukan cigaba. Barista Wugira ya ja hankali Jama a da su kaucewa zuwa gun shuwagabanin da sunan Neman abinda za a basu susa a Aljuhu maimakon haka ya kamata su Kai musu kukan abinda yake ci musu tuwo a kwarya da suka shafi matsalar magudanain ruwa da dai sauransu. Da wannan nema yake ...

Wasanni: An yabawa gwamnatin gwamna Agbu na jahar Taraba kan harkokin wasanni.

Image
  An yabawa gwamnatin gwamna Agbu Kefas na jahar Taraba bisa kokarinsa na bunkasa harkokin wasanni a fadin jahar. Shugaban kwamitin harkokin wasanni  da matasa a majalisar dokokin jahar Taraba Kuma Dan majalisar Mai wakiltar Karim Lamido Ii a majalisar dokokin jahar Taraba Hon. Anas Shu aibu ne ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai a Jalingo. Hon. Shu aibu  Wanda Dan Jam Iyar APGA ne ya yabawa gwamna kan ma mijin kokari da yake na inganta rayuwar matasa harma da bunkasa wasanni a fadin jahar. Hon. Anas yace kasancewa gwamna Mai Sha a war wasanni ne don haka akwai bukatan maida hankali wajen bunkasa wasanni. Hon . Shu aibu yace kasancewa wannan gwamnatin shekara Daya a kan Mulki Al umma jahar sn gani a kasa wajen bunkasa harkokin wasanni fiye da gwamnatoci da suka shude. Yace ko a shiga gasar wasanni da jahar ta shiga a wasanni na ciki da wajen Najeriya da cigaba da wasan Olympic da ake Yi a jahar ya nuna cewa gwamna Kefas ya baiwa bangaren wasanni muhimmanci Wand...

We Are Committed to Sports Development youth Empowerment .................Hon. Didango.

Image
By Ruth Rimamsikwe, Jalingo  The Chairman of the House Committee on Sports, Anas Shu'aibu, at the Taraba State House of Assembly, praised Governor Agbu Kefas's administration for its commitment to sports and youth development in the state.  Shu'aibu, who represents Karim Lamido II Constituency under the platform of APGA, commended the governor while speaking to our reporter in Jalingo. He emphasized the need for collective efforts in sports development in the state and described Kefas as a sports lover.  Shu'aibu pointed out that during the current administration's one year in office, the state has seen significant improvements in sporting activities compared to previous years. He noted the participation of various teams in recent competitions within and outside Nigeria, as well as the continuation of the Olympic Day run in the state, as evidence that Governor Kefas has given priority to sports and youth development.  Shu'aibu also praised the appointment of Amb...

An yaba da yadda aka gudanar da zaben shuwagabanin kananan hukumomi a jahar Adamawa.

Image
  An kammala zaben shuwagabanin kananan hukumomin Mubi ta Arewa da Mubi ta kudu dake jahar Adamawa lafiya ba tare da matsalaba. Mashawarci na musamman kan harkokin jama a wa gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jahar Adamawa Barista Sunday Wugira ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai Jin kadan bayan ya ya duba yadda zaben ya gudana a cikin kananan hukumomin biyu. Barista Sunday Wugira yace komai ya tafi yadda ya kamata Kuma Al umma sun fito sosai domin su kada kuri arsu  Wanda Kuma kowa yayi zabensa lafiya ba tare da tada nijiyar wiyaba. Barista Sunday ya Kara da cewa dukkanin mazabu da ya duba ya tarar da malamain zabe na gudanar da aiyukansu cikin tsanani Suma masu kada kuri a na gudanar da harkokinsu cikin kwanciyar hankali ba tare da hayaniyaba. Da wannan nema yake yabawa hukumar zabe maizaman kanta ta jahar Adamawa bisa na mijin kokari da tayi na shirya ingancaccen Zabe a fadin jahar. Wugira ya Kuma jinjinawa gwamna Ahmadu Umaru Fintiri bisa rawa da ya taka na ganin an...

Zaben shuwagabanin kananan hukumomi ya gudanar cikin kwanciyar hankali a jahar Adamawa.

Image
  An yabawa hukumar zabe Mai zaman kanta na jahar Adamawa bisa yadda ya shirya zabe Mai inganci da akayi a dukkanin kananan hukumomi 21 dake fadin jahar. Alhaji Adamu Jingi Wanda akafi sani da Mai hange ne ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai Jin kadan  bayan ya kada kuri arsa a runfar zabe dake kofar Jauro a anguwar Jambutu dake cikin karamar hukumar yola ta arewa a jahar Adamawa. Alhaji Jingi ya baiyana gamsuwarsa dangane da yadda zabe ya gudana a kananan hukumomi ya Kuma Yi fatan za a kammala zaben lafiya a fadin jahar. Alhaji Adamu Jingi yace zabe ya gudana cikin tsanaki ba  tare da matsalaba Kuma jama a sun fito sosai domin su kada kuri arsu Wanda hakan ya nuna gwamnatin jahar Adamawa karkashin jagoranci gwamna Ahmadu Umaru Fintiri  tayi abun Azo a yaba dama jajircewa wajen tabbatar da adalci. Alhaji Adamu ya kirayi Al umma da sukasance masuyin hakuri da juna da Kuma baiwa gwamnati hadin Kai da goyon baya domin ganin ta samu nasaran aiyukan cigaban jah...

Rundunan yan sanda à jahar Adamawa tana tsare da mutane 8 da ake zargi da fasa runbun gwamnati.

Image
  Rundunan yan sanda a jahar Adamawa yanzu haka tana tsare da mutane takwas wadanda ake zargi da fasa  runbun  gwamnati harma da kwashe buhunan abinci daga runbun. An Kuma samu nasaran kama sune biyo bayan bayanain sirri da aka samu cewa akwai wasu sun kitsa zuwa runbun gwamnati domin diban abinci. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan ta baiyana cewa daga samun rahoton kitsa wannan Shirin rundunan batayi kasa a gwiwaba wajen tura Jami an tsaro zuwa wurin runbun gwamnati dake anguwar Limawa a cikin karamar hukumar yola ta arewa Wanda hakan yasa aka samu nasaran kama mutane takwas ciki harda ma aikacin hukumar agajin gaggawa ta jahar Adamawa ADSEMA dama wasu yan Banga. Baya ga ma aikacin hukumar ta ADSEMA da aka kama akwai Yan Banga biyu da Suma suna hanu sai sauran mutane biyar da suka hada da mata mazauna anguwar Limawane dake cikin karamar hukumar yola ta arewa...

Jami an Yan sanda a jahar Adamawa sun baza komarsu domin kama wasu matasa biyu da ake zargi da kwace waya a karamar hukumar Mubi ta Arewa .

Image
  Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta cika hanu da matasa biyu cikin hudu da ake zargi da kwacen waya a karamar hukumar Mubi ta arewa dake jahar Adamawa. Kakakin rundunan yan sandan a jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Kakakin rundunan yan sandan yace an samu nasaran kama wadanda ake zarginne biyo bayan rahoton da suka samu cewa wasu mutane hudu dake cikin Keken NAPEP sun kwacewa wata maiyiwa kasa hidima Mai Suna Paulina Ayuba wayarta a lokacin da take tafiya a gefen hanya a cikin karamar hukumar Mubi ta Arewa a jahar Adamawa. Wadanda ake zargin dai sun hada Aminu Aliyu Wanda aka fi Sani da Digashi  Mai shekara 18 da Salisu Muhammed Dan shekaru 18 dukkaninsu mazauna Kasuwar Barkono ne dake Mubi Kuma a yanzu haka ana farautar sauran biyu da suka gudu. An dai gano waya da Keken NAPEP a wurin wadanda ake zargi saboda haka ana cigaba da bincike domin zakulo wadanda suka bace. Kuma za a gurfanar da wadanda...

Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta tura Jami anta zuwa dukkanin rundunan zabe dake fadin jahar a yayinda ake daf da fara zaben kananan hukumomi dake fadin jahar.

Image
  A yayinda ake daf da gudanar da zabukan shuwagabanin kananan hukumomi da kansiloli a fadin jahar Adamawa. Rundunan yan sandan jahar Adamawa tace da ita da takwarorinta na hukumomin tsaro sun tura Jami ansu a dukkanin rundunan zabe dake fadin jahar domin ganin an gudanar da zabe cikin tsanaki na tare da wata matsalaba. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan ta baiyana cewa an dauki matakin haka ne da zumar inganta tsaro da Kuma baiwa mutane kariya dama Samar da tsaro kafin dama bayan zabe a fadin jahar baki Daya. Kwamishinan Yan sandan jahar Adamawa Dankombo Morris ya kirayi Jami an da sukasance masu gudanar da aiyukansu bisa kwarewa da suke dashi tare da Kiran Al umma musammanma masu kada kuri a da su baiwa hukumomin tsaro hadin Kai da Kuma Kai rahoton dukkanin abinda basu amince da suba.

Saturday Election. Adamawa police Commissioner Deployed personnel to all poling units a cross the state.

Image
The Adamawa State Police Command has massively deployed personnel from the Nigeria Police Force and Sister Security agencies across all polling units (pu) in Adamawa State to ensure a peace  during the Saturday's Local Government Elections. Police Public Relation Officer Adamawa State Police Command SP Suleiman Yahaya Nguroje Stated this in a statement made available to Newsmen in Yola. This deployment is aimed at enhancing public safety and security before, during and after the election throughout the State. The Commissioner of Police, CP Dankombo Morris,  charged officers to demonstrate professionalism in discharging their duties. He equally advised members of the public, particularly the electorates, to cooperate with the security agencies and report any suspicious characters.

Best Performing Gov: Dundere Community Congratulate Gov. Fintiri.

Image
The Dundere community in the Yola local government area of Adamawa State has congratulated Governor Ahmadu Umaru Fintiri for receiving an award from President Bola Ahmadu Tinubu as the best-performing governor in the country. Chairman, Alhaji Muhammed Gwani of the Dundere Community disclosed this while speaking with the press in Yola. Gwani stated that the award was a testament to the developmental projects that the state is witnessing under the leadership of Governor Fintiri are being noticed by the world, and appreciated the President for the gesture.  The Community prayed to Allah to grant the Governor more opportunities to contribute to the development and peaceful coexistence of the state. Additionally, Alhaji Muhammed Gwani urged the people of Adamawa state to give him maximum support and to continue praying for his administration to enhance the state. The Chairman further emphasized that the Dundere Community is prepared to support Governor Ahmadu Umaru Fintiri at any time f...

Kwamitin mazauna anguwar Dundere sun taya Gwamna Fintiri murnan samun lambar yabo daga fadar shugaban kasa.

Image
  Mazauna anguwar Dundere sun taya Gwamna  Ahmadu Umaru Fintiri murnan karban lambar yabo Wanda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bashi a matsayin gwamnan da yayi fice wajen gudanar da aiyuka a fadin Najeriya. Shugaban kwamitin Al ummar anguwar ta Dundere Alhaji Muhammed Gwani ne ya baiyana haka a zantawarsa da manema labarai a Yola. Alhaji Muhammed Gwani yace lambar yabo da aka baiwa gwamnan Ahmadu Fintiri ya dace domin acewarsa gwamna Fintiri ya taka rawan ganin wajen gudanar da aiyukan cigaban jahar harma da  Samar da zaman lafiya a fadin jahar baki Daya. Alhaji Muhammed ya Kuma baiyana cewa a iya saninsa ba wani gwamna da ya gudanar da aiyukan cigaba a fadin jahar kamar gwamna Ahmadu Umaru Fintiri. Saboda haka nema ya kirayi daukacin Al ummar jahar Adamawa da sukasance masu baiwa gwamna Fintiri hadin Kai da goyon baya domin ganin ya samu damar gudanar da aiyukan cigaban jahar. Shugaban kwamitin ya shawarci Al ummar jahar Adamawa da sucigaba da yiwa gwamna Adu o I dom...

SSANU, NASU Modibbo Adama University Branch Threatens FG over 4 months salaries.

Image
The Senior Staff Association of Universities (SSANU) and the Non-Academic Staff Union of the Universities (NASU) recently staged a peaceful protest at Modibbo Adama University Yola in Adamawa State.  The purpose of the protest was to demand the payment of four months' outstanding salaries. During the protest, the Chairmen of SSANU Modibbo Adama University branch, Comrade Michael I Omokoro, and NASU, Comrade Sadiya Mustafa, each made separate speeches urging the federal government to take action and pay their remaining four months' salary to avoid a strike.  They emphasized the importance of the government reaching an agreement with the two associations on this matter. Comrade Michael Omokoro warned that if the government did not pay on time, the next step would be to call for a nationwide strike across government universities in the country.  Similarly, Comrade Sadiya Mustafa appealed to President Bola Ahmed Tinubu to work with the associations to resolve the issue and en...

Kungiyoyin SSANU da NASU sun bukaci gwamnatin tarayya ta biyasu Albashinsu na watanni hudu da suke bi.

Image
  Kungiyoyi manyan ma aikatan Jami o I a Najeriya SSANU da wadanda ba malumaina wato NASU na shiyar Jami ar Modibbo Adama dake yola.sun kirayi gwamnatin tarayya da tayi dukkanin abinda suka dace domin biyansu abash insu ma watanni hudu da suke binta ko Kuma su shiga yajin aiki na gama gari na kasa baki Daya. Shuwagabannin kungiyoyin biyu ne suka baiyana haka a lokacinda suke gudanar da zanga zangan lumana a harabar Jami ar Modibbo Adama dake Yola. Shugaban kungiyar manyan ma aikatan Jami o I wato SSANU shiyar Jami ar Modibbo Adama a Yola Comrade Michael I Omokoro yace sun gudanar da zanga zangan Lumanan ne domin su nuna rashin Jin dadinsa da biris da su da gwamnatin tarayya tayi na kin biyansu Albaahinsu na watanni hudu da suke bin gwamnatin ta tarayya. Don haka suna masu Kiran gwamnatin da ta cika alkawura da Kuma mutunta yarjejeniya da sukayi na cewa zata biyasu Albaahinsu, to ya kamata ta aiwatar da yarjejeniyar domin kaucewa shiga yajin aiki na kasa baki Daya.  Comrade Omo...

Trafficking: Adamawa State Police Command Recover 3 Years

Image
 Adamawa State Police Command has made significant progress in the case of child abduction and trafficking involving two suspects. Following the initial report by Hauwa Lawan of Wubirgo Askira, UBA, Borno, that her son was stolen, new findings have emerged. Upon further investigation, it was revealed that Blessing Okonkwo, originally reported as the sister of the abducted child, is, in fact, the biological mother of the three-year-old boy, Friday Okonkwo. The said Hauwa Lawan, who initially reported and claimed to be the mother, is actually the grandmother. Blessing Okonkwo, aged 24 and residing in Kabang Ward, Mubi South, became pregnant with the child in 2019 after a relationship with an individual named Aboi from Anambra State. Blessing Okonkwo misled her parents by claiming to enroll the child in school in Mubi.  Instead she gave out the child to Ifunanya for adoption and requested N410,000 as support for a trade since she can't take care of the child whom she gave birth o...

Rundunan yan sanda ta gudanar da wasanni motsa Jika ga Jami anta a jahar Adamawa.

Image
  Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta shiga gudanar da wasanni kamar yadda Babban sifeton Yan sandan Najeriya ya bukaci gudanar da wasanni a kowace ranan laraba a wani mataki na cigaban aikyuk Jami an Yan sandan harma da kiwon lafiya a tsakanin Jami an yan sandan. Kakakin rundunan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. A cewar sanarwan dai an gudanar da wasanni ne a Barikin yan sanda dake karewan an Kuma gudanar da wasanni daban daban domin karawa Jami an Yan sandan kaimi wajen gudanar da aiyukansu yadda ya kamata. Kwamishinan  Yan sandan jahar Adamawa Dankwambo Morris Wanda mataimakinsa na sashin gudanar da Mulki ACP Julios ya wakilta inda ya baiyana cewa irin wadannan wasanni suna da muhimmanci domin a cewarsa zai taimaka wajen Karin lafiya dama basu damar gudanar da aiyukansu cikin kwanciyar hankali. Rundunan yan sandan ta kudiri aniyar ganin inganta lafiya dama aiyukan Jami an Yan aandan

An yaba da aiyukan da gwamnatin Fintiri da takeyi na cigaban al ummar jahar Adamawa.

Image
  Mazauna unguwar Dundore dake cikin karamar hukumar Yola ta kudu a jahar Adamawa sun kirayi gwamnatin jahar da yayi musu adalci dangane da abinda hukumar wutan lantarki wato TCN tayi musu ma sanya musu Jan fainti a gidajensu da sunan za a kafar turakun wutan lantarki. Shugaban kwamitin Al umma unguwar Alhaji Muhammed Gwani ne ya yi wannan kira a lokacin da sukayi gangamin nuna damuwarsa da faruwan wannan lamari domin acewarsa lamarin bai musu dadiba. Alhaji Muhammed Gwani yace gwamnatin jahar Adamawa karkashin jagoranci gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na taka rawan gani wajen gudanar da aiyukan cigaban jahar dama Al ummar jahar Kuma gwamnati ce Mai Jin tausayin jama a don haka suna bukatar gwamnati ta shiga tsakani domin share musu hawayensu. Muhammed Gwani yace a iya wayomsa Sama da shekaru arba in da biyar baya ba wata gwamnatin da yakeyiwa talakawa aiki face gwamnatin Ahmadu Umaru Fintiri don haka suna da yakinin gwamna Fintiri za share musu hawayensu. Alhaji Gwani ya Kuma baiyana ...

Adamawa State Police Command Arrest two Youth over Impersonation.

Image
  Adamawa State Police Command Arrests two people the Allegation over impersonation and gave fake Appointment Letters. Police Public Relation Officer Adamawa State Command SP Suleiman Yahaya Nguroje discloused this in a Statement made available to Newsmen in Yola. The statement said following the  received a complaint from Dr. Suleiman Saidu Bashir, Executive Chairman of the Adamawa State Primary Health Care Agency (ADSPHCA). That some certain individuals were impersonating Adamawa State Government agents, Demanding and extorting money from innocent Citizens by issuing them fake letters of employment. On the strength of that,  the Commissioner of Police, CP Dankombo Morris directed the Assistant Commissioner of Police, Intelligence, to investigate and report. This action led to the apprehension of the following suspects: The suspect are Muhammed Ahmed Attahir, 31years Abdulrahman Bashir Ahmad, 23years , all residents of Rabe Street, Bako ward, Yola South Local Government ...